Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci
Published: March 2, 2026 at 1:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci
Published: March 2, 2026 at 1:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A AbinciPublished: March 2, 2026 at 1:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fadar Shugaban Ƙasar Najeriya ta ƙaryata jita-jitar da ke yawo cewa an kama wani ma’aikacin ɗakin girki na Fadar Aso Rock bisa zargin yunƙurin sa guba ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu. Mai bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Yaɗa Labarai, Bayo Onanuga, ne ya fitar da sanarwar da ke musanta labarin, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
Published: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
Published: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho MugamaPublished: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar ranar Lahadin cewa, sojojin Ruwan Amurka da sojojin ruwan kasar Iran, sun yi bata kashin, bayan da suka lalata jiragen yakin Iran guda tara ya zuwa yanzu, tare da “bin sauran.” Trump ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta a yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani
Published: March 2, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 2, 2026

Posted on March 2, 2026March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani
Published: March 2, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 2, 2026
Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A PakistaniPublished: March 2, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 2, 2026

Zanga-zangar nuna adawa da harin bama-bamai da Amurka da Isra’ila suka yi a Iran ya rikide zuwa tarzoma a Pakistan da Iraki a Ranar Lahadi, yayin da a wasu sassan duniya Iraniyawa da ke gudun hijira suka fantsama kan tituna domin murnar rasuwar Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei. Akalla masu zanga-zanga…

Ci Gaba Da Karatu “Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
Published: March 2, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
Published: March 2, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar LahadiPublished: March 2, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila ta kai wani sabon hari a Tehran da yammacin ranar Lahadi, kuma Iran ta mayar da martani da karin makamai masu linzami, kwana guda bayan kisan Jagoran juyin juya halin Musulunci Ali Khamenei, wanda hakan ya jefa yankin Gabas ta Tsakiya da tattalin arzikin duniya cikin rashin tabbas. Hare-haren na Amurka da Isra’ila da…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
Published: March 2, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
Published: March 2, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu DhabiPublished: March 2, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgi mara matuki da ya tarwatse ya lalata wani katafaren ginin a birnin Abu Dhabi dake kusa da ofishin jakadancin Isra’ila da wasu ofisoshin jakadanci na kasa da kasa da dama, lamarin da ya haddasa kananan raunuka ga wata mata da yaronta, kamar yadda ofishin yada labarai na gwamnatin Abu Dhabi ya sanar da…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi” »

Afrika, Labarai, Tsaro

‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
Published: March 1, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
Published: March 1, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah  KhomeiniPublished: March 1, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Muzaharar Allah Wadai Da Amerika Na Kisan Sayyid Ali Hussain Al-Khamna’e A Garin, Gombe dake Arewacin Najeriya. A Yau Bayan gabatar da Addu’oi, ƴan uwa almajiran Sayyid Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky(H) na garin, Gombe, Suka fito ƙwansu da ƙwarkwata domin la’antar ƙasar Amerika da Isra’ela na Kisan Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Sayyid Ali…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
Published: March 1, 2026 at 12:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Posted on March 1, 2026March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
Published: March 1, 2026 at 12:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026
An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar KwangoPublished: March 1, 2026 at 12:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

A jamhuriyar demokuradiyyar Kwango, an gano manyan kaburbura 2 dauke da gawarwakin mutane 172 a birnin Uvira dake gabashin kasar bayan da ‘yan tawayen kunigyar AFC/M23 suka janye daga birnin, kamar yadda wani babban jami’in gwamnatin kasar ya fada. ‘Yan tawayen sun kama birnin Uvira na wani dan gajeren lokaci, wadda wurin yada zango ne…

Ci Gaba Da Karatu “An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango” »

Afrika, Labarai

Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Published: March 1, 2026 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Published: March 1, 2026 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar BauchiPublished: March 1, 2026 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A mako mai karewanan al’ummar Gwana Dake Karamar Hukumar Alkaleri a jihar Bauchi Suna Cigaba da tserewa Suna barin muhallensu Sakamakon Hare-Haren ‘yan Bindiga a Yankin. A zantawarsa da GTA Hausa Amurka Ke Magana game da lamarin Wani Mazaunin Garin Maikudi Lamido Futuk da Habib Sambo sun bayyana irin halin firgici da suka Samu Kansu….

Ci Gaba Da Karatu “Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi” »

Afrika, Najeriya, Tsaro

Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
Published: March 1, 2026 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Posted on March 1, 2026March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
Published: March 1, 2026 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026
Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar LantarkiPublished: March 1, 2026 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

A Najeriya, kamfanonin samar da wutan lantarki suna samun kasa da rabin iskar gas da suke bukata domin tafiyar da ayyukan su, lamari da ya kara matsalar samar da wutan lantarki, a kasar mafi yawan al’umma a nahiyar Afirka, kamar yadda aka ji daga bakin manajan hukumar samar da wutan lantarkin a ranar Jumma’a. Ana…

Ci Gaba Da Karatu “Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki” »

Labarai, Najeriya

Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu
Published: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Posted on March 1, 2026March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu
Published: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026
Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna MakomarmuPublished: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ya fada a ranar Asabar cewa, zagaye na gaba a zaman shawarwari tsakanin Kasarsa da Rasha da Amurka zai dogara ne “yanayin tsaro a gabas ta tsakiya, da kuma damar daukar matakin difilomasiyya na kwarai.” Shugaba Zelensky yace zai baiwa wakilan kasar a zaman shawarwarin sabbin matakai, ba tare da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 58 59 60 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi Afrika
  • Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon Afrika
  • Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki Labarai
  • Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu Najeriya
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
  • Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.