Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika

Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki
Published: March 11, 2026 at 8:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sabon jagoran addinin Iran da aka nada Mojtaba Khamenei ya samu rauni kadan, amma yana ci gaba da gudanar da aikinsa, kamar yadda wani jami’in Iran ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba bayan da gidan talabijin din kasar ya bayyana shi a matsayin wanda yaki ya raunata.

Iraniyawa ba su ga Khamenei ba, ko kuma ya fitar da wata sanarwa ko sako a bainar jama’a, tun bayan zabensa da aka yi a ranar Lahadin da ta gabata ta wani taron limamai, kuma ana rade-radin cewa ya samu rauni a hare-haren Isra’ila da Amurka.

Da ake ganinsa a matsayin mai tsaurin ra’ayi na kusa da dakarun kare juyin juya halin Musulunci, Khamenei shi ne kan gaba wajen neman ya gaji mahaifinsa Ayatullah Ali Khamenei, wanda aka kashe a harin farko na ranar 28 ga Fabrairu.

Jami’in bai bayar da cikakken bayani game da lokacin da Khamenei ya ji rauni ba ko kuma dalilin da ya sa bai yi wata magana ga jama’a ba tun bayan nadin nasa.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai
Next Post: Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama

Karin Labarai Masu Alaka

Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi Afrika
Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya Amurka
Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya Afrika
Hawan Sallah Daga Masarautar Misau Afrika
Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka
Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe Labarai
  • Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran Afrika
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki Labarai
  • Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan Afrika
  • An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
  • Rundunar Sojin Najeriya Ta Kubutar Da Wasu Mutane 31 Da Aka Yi Garkuwa Dasu Afrika
  • Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.