Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
Published: February 14, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tarique Rahman, wanda ya shafe shekaru 17 yana gudun hijira da ya kakabawa kan sa, yanzu na gab da rike ragamar mulkin Bangladesh.

Zaben da aka gabatar ranar Alhamis ya nuna cewa jam’iyyar Tarique Rahman ta Nationalist wato BNP ta lashe mafi yawan kujeru, a cewar kafafen yada labarai na kasar. Ita ma da kan ta jam’iyyar BNP ta yi ikirarin lashe zaben.

Tarique Rahman, mai shekaru 60 a duniya ya koma kasar sa ne daga birnin London, kwanaki bayan mahaifiyar sa, kuma tsohuwar prime ministan Bangladesh ta rasu sakamakon doguwar jinya. A zaben ya fuskanci jam’iyyar addini mai tasowa, mai ra’ayin mazan jiya, wadda ta yi suna tun bayan tashin-tashinan da yayi sanadin hambarar da prime minista Sheikh Hasina.

Duk da wannan nasara da Tarique Rahma ya samu, yana da jan aiki nan gaba a kasar da ta fuskanci tashin hankali tun bayan rigingimun da aka yi a shekarar 2024, har zuwa ranar Alhamis da aka gudanar da zabe.

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
Next Post: Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata

Karin Labarai Masu Alaka

Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi Amurka
Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe Afrika
Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe Afrika
Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki Siyasa
Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya Afrika
Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu Wasanni
  • Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka Afrika
  • Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela Amurka
  • Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi Afrika
  • ‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi Afrika
  • Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran Afrika
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.