Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta gabatar da cakunan inshorar rayuwa da inshorar hatsari na ƙungiya, waɗanda jimillar kuɗinsu ta kai naira miliyan 14.55, ga iyalai 21 na ’yan sandan da suka rasu ko suka samu raunuka. A cikin wata sanarwa da Kakakin Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ya rabawa manema labarai, an bayyana cewa…

