CP Chuso Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Gwiwar Hukumomin Tsaro A Gombe
Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Gombe, CP Umar Ahmed Chuso, ya karɓi Kwamishinan Ma’aikatar Tsaron Cikin Gida da Harkokin Gida na jihar, Alhaji Adamu Dishi Kupto, a wata ziyarar sanayya da ya kai hedikwatar rundunar ‘yan sandan jihar. Ziyarar ta kasance wata dama ta ƙarfafa haɗin gwiwa da zurfafa hulɗa tsakanin hukumomin tsaro da ma’aikatar, domin…
Ci Gaba Da Karatu “CP Chuso Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Gwiwar Hukumomin Tsaro A Gombe” »

