Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya
Published: December 5, 2025 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya
Published: December 5, 2025 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin DuniyaPublished: December 5, 2025 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaba Donald Trump na Amurka ya hada kan shugabannin Kwango ta Kinshasa da Rwanda domin sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya jiya alhamis birnin Washington, duk da cewa har yanzu ana can ana ci gaba da gwabza fada a yankin da ya jima yana fama da fitina. Shugaba Paul Kagame na Rwanda da shugaba Felix…

Ci Gaba Da Karatu “Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya” »

Amurka

Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili
Published: December 5, 2025 at 7:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili
Published: December 5, 2025 at 7:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba DaliliPublished: December 5, 2025 at 7:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Rundunar sojojin Amurka ta ce ta kai hari a kan wani karamin jirgin ruwan da ake zargin na safarar muggan kwayoyi ne a yankin ruwa na kasa da kasa a gabashin tekun Pacific jiya alhamis, ta kashe mutane hudu. Rundunar sojojin ta Amurka, ta fada cikinwata sanarwar da ta bayar a dandalin sada zumunta na…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili” »

Amurka

CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya
Published: December 5, 2025 at 5:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya
Published: December 5, 2025 at 5:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin LafiyaPublished: December 5, 2025 at 5:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Kungiyar kiristoci ta CAN a Nigeria tace yaran Makarantar St Mary na Garin Papiri ta jihar Neja da akayi Garkuwa dasu a cikin watan Nuwamban nan da yagaba suna cikin koshin Lafiya. Mai Magana da yawun Kungiyar ta CAN a jihar Neja Mr. Dan Atori Yace a ranar Litinin lokacin da mai ba Shugaban Kasar…

Ci Gaba Da Karatu “CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya” »

Najeriya, Tsaro

Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto
Published: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto
Published: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin SokotoPublished: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaban kungiyar neman kafa kasar Biafra IPOB, Nnamdi Kanu, wanda aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai, ya shigar da sabuwar bukata a Babbar Kotun Tarayya Abuja, yana neman a sauya masa matsugunni daga gidan gyaran hali na Sokoto. A cikin bukatar da ya sa hannu da kansa, Kanu ya ce tsare shi a…

Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 56 57

Sabbin Labarai

  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
  • Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine Labarai
  • Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi Tsaro
  • Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka Labarai
  • Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu A Karshen 2024 Rediyo
  • Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
  • Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga Labarai
  • Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.