Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar
Published: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar
Published: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin KasarPublished: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar dokokin Somalia ta amince da sauya tsarin mulkin kasar da zai karawa wakilai da shugaban kasar wa’adi da zai kai ga jinkirta zaben kasar da shekara daya. Kasar wacce take fama da rigingimu tun bayan faduwar gwamnatin kama karya ta Siad Barre a 1991, bata da gwamnatin kasa mai karfi, kuma duk da taimakon…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Published: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Published: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden HarajiPublished: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

China da Amurka da wasu kasashen daga yammacin duniya sun hada kai na ba safai ba domin matsawa Ghana lamba ta rage karin kudin haraji kan masu hakar zinari da take kudurin dauka da suke ganin zai iya yin rauni ga manyan kamfanonin hakar zinari a duniya, kamar yadda wasu majiyoyi uku da wata wasika…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran IranPublished: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada Alhamis din nan cewa, yana da hakkin tsoma baki kan wadda Iran zata zaba a zaman shugaban kasarta, yayinda yakin yake kara tsanani, inda jiragen yakin Amurkan dana Isra’il suke ci gaba da kai hare hare a fadin kasar Farisan, su kuma kasashe dake yankin Gilf suke fuskantar sabbin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari
Published: March 5, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari
Published: March 5, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba KyariPublished: March 5, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babbar kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a James Omotosho ta wanke tare da sallamar dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba Kyari daga tuhume-tuhume guda 23 na zargin kin bayyana kadarori kamar yadda gidan talabijin na TVC ya rawaito. Hukumar NDLEA ce ta shigar da karar, inda ta tuhumi Kyari tare…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage
Published: March 5, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage
Published: March 5, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man JiragePublished: March 5, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matatar mai ta Dangote a Najeriya ta fitar da takardun kwangila don sayar da man gas da man jirgin sama, a cewar wani dan kasuwa. Dangote yace Zai saki gangar mai na jiragen sama tan 44,000 don a yi lodin shi ranar 20 zuwa 22 ga wannan Watan sannan kuma zai saki a kalla gangar…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Najeriya

Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo
Published: March 5, 2026 at 7:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo
Published: March 5, 2026 at 7:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar CongoPublished: March 5, 2026 at 7:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Zaizayar kasa, da ta auku ranar Talata bayan ruwan sama mai yawa yayi sanadiyar mutuwar mutane 200 a cibiyar ma’adanin coltan ta Rubaya dake gabashin Jamhuriyar Demokradiyar Congo, a cewar ma’aikatar ma’adanai ta kasar a ranar Laraba. Wani babban jami’i daga kungiyar ‘yan tawaye na AFC da M23 dake rike da madafun ikon Wurin hakar…

Ci Gaba Da Karatu “Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
Published: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
Published: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na BiyarPublished: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran ya shiga kwana na biyar. Ana ci gaba da musayar wuta. A jiya Amurka ta nutsar da jirgin ruwan yakin Iran a wajajen kogin Srilanka. Iran kuma na gab da zabar wanda zai maye gurbin Ayatollah Ali Khameni, wanda ake sa ran dan sa Mojtaba ne zai gaje shi….

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A Jihar
Published: March 4, 2026 at 7:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A Jihar
Published: March 4, 2026 at 7:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A JiharPublished: March 4, 2026 at 7:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Awani taron manema labarai a Minna Kwamishinan Ma’aikatar Kasa da safiyo na Jihar Barista Bello Muhammad Agwara yace wadanda aka soke lasisin nasu sun kasa cika ka’idojin da Gwamnatin Jihar ta basu na bunkasa filayen cikan wa,adin da aka dibar masu, Wadan nan filaye guda 20 dai Akwai kimanin yawan hekta ko kadada kimanin 40,000…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A Jihar” »

Labarai

Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa
Published: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa
Published: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan MajalisaPublished: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata wata kotu a kasar Tunisa ta daure wani babban dan kasuwa da yafi kowa kudi a kasar, Marouan Mabrouk, sakamokon kama shi da laifin aikata almundahana, sannan kuma ta aike da tsohon firayim minista da wasu ‘yan majalisa na da, da dama sakamakon yadda suka tafiyar da tuhumar. Mabrouk, wanda siriki ne…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi
Published: March 4, 2026 at 3:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi
Published: March 4, 2026 at 3:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan KudiPublished: March 4, 2026 at 3:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Nigeria Bola Ahmad Tinubu ya zabi Taiwo Oyedele a matsayin karamin ministan kudi bayan da ya jagoranci gyara bangaren haraji na kasa, a cewar fadar shugaban kasar ranar Talata. Oyedele, mai shekaru 50 da haihuwa, wanda da shine shugaban kwamitin shugaban kasa kan kasafin kudi da sabbin sauye-sauyen haraji, ya maye gurbin oris…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 55 56 57 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC Siyasa
  • Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza Tsaro
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s Tsaro
  • Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.