Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika WuyaPublished: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya bukaci kasar Iran ta mika wuya kai tsaye a ranar Jumu’a, bayan da aka shafe mako daya ana artabun musayar makamai tun bayan da Amurka da Isara’ila suka kaiwa Iran harin ana tsaka da tattaunawar cimma yarjejeniya kan makaman nukiliya na Iran din. Wannan furuci na Trump zai sa sulhun…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu
Published: March 6, 2026 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu
Published: March 6, 2026 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura JakaduPublished: March 6, 2026 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya nada Mahmud Yakubu a matsayin jakadan Nijeriya a Qatar, yayin da ya tura Femi Fani-Kayode Jamus sannan ya bai wa Aminu Dalhatu jakadan Najeriya a Burtaniya Majalisar Dattawan Najeriya ta riga ta tabbatar da sunayen jakadun a watan Disamban da ya gabata, kafin shugaban ƙasa ya amince da kasashen da zai tura su….

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu” »

Labarai, Najeriya

Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato
Published: March 6, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato
Published: March 6, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar FilatoPublished: March 6, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani sako cikin murya da ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani ya tada hankalin mazauna garin Jos da kewaye. Mai maganar, a cikin dakika talatin da takwas an jiyo shi yana shaida wa wani cewa kada ya fito daga gidanshi saboda za’a yi zanga-zanga a Jos. Muryar da ta karade shafukan sada zumunta…

Ci Gaba Da Karatu “Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato” »

Labarai

Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya
Published: March 6, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya
Published: March 6, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake HanyaPublished: March 6, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halinda ake ciki kuma wani jirgin ruwa dauke da iskar Gas daga yankin Arctic na Rasha da aka azawa takunkumi, ya sake hanya daga tekun bahar rum zai bi ta Afirka, sakamakon wani hari da ya kai ga nutsewar wani irin wannan jirgi na dakon iskar gas na Rasha ba nisa daga gabar ruwan…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa
Published: March 6, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa
Published: March 6, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar MajalisaPublished: March 6, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani gungun shugabannin darikar Anglican ranar Alhamis suka bada sanarwar kafa wata sabuwar majalisa da zata jagoranci darikar, mataki da yake kalubale ga Arcbishop ta Cntebury, a dai dai lokacin da ake shirin bikin mika mata ragamar shugabancin darikar. Wannan mataki da bangaren darikar da ake kira GAFCON a takaice, wato Globa Anglican Future conference…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Posted on March 6, 2026March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026
Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga ManomaPublished: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Manoma a fadin duniya suna fuskantar tsadar taki da mai yayinda yaki da ake yi a gabas ta Tsakiya yake kara tsanani, wadda yasa wasu manoman suka fara gwagwarmayar neman takin, yayinda damina take gabatowa. Wannan yaki ahalin yanzu ya rufe mashigin ruwan Hormuz, wanda yasa kamfanonin harhada taki suka tsaida ayyukan su a yankin,…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar
Published: March 6, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar
Published: March 6, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa KasarPublished: March 6, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Afirka ta tsakiya Faustin Toudera yayi kira ga Rasha ta taimakawa kasar sa ta fuskar makamashi saboda kalubale da kasar take fuskanta ta wannan fanni. Shugaba Toudera wadda yayi wannan kira a ranar Alhamis, ya kuma godewa Rasha, a fara ganawa tsakanin shugabannin kasashen biyu a Moscow, yace Rasha ta taka muhimmiyar rawa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da WashingtonPublished: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada ranar Alhamis cewa, hukumomi a Tehran suna kiran Washington da nufin su kulla yarjejeniya, a dai dai lokacin da jiragen yakin Amurka da Isra’ila suke ci gaba da luguden wuta kan kasar, ya kara da cewa tilas ne a dauki matakai da za su sassauta matsalar jigilar mai. Yana…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda SanarwaPublished: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da wasu gaggan kasashe, cikin wata sanarwa ta hadin guiwa da suka bayar ranar Alhamis sun bayyana matukar takaicin ganin “ana ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta, har dana baya bayan nan, a gabashin jamhuriyar demokuradiyyar Kwango, daga nan suka yi kira ga dukkan sassa da rikicin ya shafa su sake kudurin kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai ya tashi a kasuwannin duniya a ranar Alhamis, da kashi 3 cikin dari, inda aka yi cinikin gangar mai akan dala 84 da centi 32 na mai da ake kira Brent, yayinda wadda ake kira West Texas ya tashi kan dala 79 da centi 6 da tsakar ranar jiya agogon Amurka, yayinda…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 54 55 56 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai Labarai
  • Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago Tsaro
  • Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique Afrika
  • Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Guinea Bissau Ta Tsaida Gwaje-Gwajen Allurar Rigakafin Shawara A Kasar Labarai
  • An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi Labarai
  • Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna Afrika
  • Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su! Nishadi
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.