Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Karkashin shirin ganin Hamas ta kwance damara, za’a bukaci kungiyar mayakan ta kyale a rusa dukkan hanyoyin karkashin kasa data gina a Gaza, mataki da za’a gudanar daki daki cikin wata 8, kamar yadda yake kunshe cikin shirin da kwamitin wanzar da zaman lafiya da shugaban Amurka Donald ya kafa, ya gabatarwa kungiyar.

Kamar yadda kwamitin ya tsara, da farko kwararru daga yankin Falasdinu za su kama iko da matakan tsaro a Gaza, sannan daga bisani Isra’ila zata janye daga zirin, bayan da aka tabbatar da cewa, babu sauran makamai a zirin na Gaza.

Batun kwance damarar Hamas shine babban batu da yake hana ruwa gudu a shawarwari na aiwatar da shirin wanzar da zaman lafiya a Gaza da shugaba Trump ya gabatar, wadda idan aka yi haka zai jaddada yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma cikin watan oktban bara wanda ya tsaida yakin na tsawon shekaru biyu.

Hamas ta juma tana watsi da kiraye kirayen ta kwance damara, da mika makamanta da ta boye cikin hanyoyin karkashin kasa a Gaza. Isra’ila kuma tace ba zata janye daga Gaza ba har sai an tabbatar da cewa Hamas bata da sauran makamai

Wani jami’in Falasdinu wanda yake da kusanci da shawarwarin da ake yi yace shirin bashi da adalci, kuma yana ganin Hamas zata bukaci a yi wasu sauye sauye domin a kara inganta shi.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Next Post: Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar Afrika
Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya Labarai
Netanyahu Yana Neman Shawarwari Daga Hukumomin Lebanon Labarai
Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna Afrika
  • Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi Najeriya
  • Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
  • Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na Wasanni
  • SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.