Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai
Published: March 28, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magungunan cutar kolera da aka tanadar domin kasashen Afirka da dama sun makale a dubai sakamakon yakin hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, lamari da yake kara janyo Fargaba kan shirye shiryen da ake yi ganin damuna ta karato na tunkarar cutar da take saurin yaduwa da take haddasa gudawa, kamar yadda ma’aikatan kiwon lafiya suka gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Kayayyakin jinyar da aka tanadar musamman ga yankunan da aka saba fuskantar cutar da suka hada da Chadi, da Sudan, gabannin damina da galibi take kankama cikin watan Mayu, da nufin shawo kan cutar kamin ta bazu.

Hukumar kiwon lafiya ta duniya da ake kira WHO a takaice, da kuma kungiyoyin agaji na Red Cross da Red Crescent, duk sun gayawa kamfanin diillancin labarai na Reuters cewa, kodai suyi jigilar magungunan da jiragen sama wanda zai kara kudin jigilar da kamar kashi 70 cikin dari, ko kuma sayi wasu daban.

Afrika, Kimiya, Labarai

Post navigation

Previous Post: Hamas Ta Kwance Damara
Next Post: Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara

Karin Labarai Masu Alaka

Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza Labarai
Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran Afrika
Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci Afrika
Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki Afrika
Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani Afrika
ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan Afrika
  • Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya Amurka
  • Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya Amurka
  • Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya Amurka Amurka
  • Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.