Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Shari’ar Sirika: Odofin Ya Sha Tambayar Kwakwa Afrika
  • Ana Tsanmmanin Tinubu Ya Shiga Ka’aba Don Ganawa Da Allah Afrika
  • Amupitan Ya Gargadi Jami’an INEC Kan Cin Hanci Afrika
  • Keke NAPEP Ta Kashe Yara Biyar, Wasu Uku Rai Kwakwai Afrika
  • Ƙungiyar Ansaru Ta Dauki Alhakin Kashe Masussuka Afrika

INEC Ta Amince Da Pantami Da Gwarzo Su Ci Gaba Da Takarar Gwamna
Published: October 29, 2026 at 8:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zabe wato INEC a Nijeriya ta amince da tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Pantami, da ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar NDC, Abdulsalam Gwarzo, su shiga zaɓen shekarar 2027.

Sai dai hukumar ta bayyana cewa amincewar na ƙarƙashin sakamakon shari’o’in da har yanzu suke gaban kotuna, waɗanda za su iya yin tasiri kan makomar takarar tasu.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Ahmed Gara Ya Dakatar Da Ayyukan Tallafa Wa Al’umma A Gombe

Karin Labarai Masu Alaka

Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci Labarai
Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG Afrika
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • INEC Ta Amince Da Pantami Da Gwarzo Su Ci Gaba Da Takarar Gwamna
  • Ahmed Gara Ya Dakatar Da Ayyukan Tallafa Wa Al’umma A Gombe
  • Shari’ar Sirika: Odofin Ya Sha Tambayar Kwakwa
  • Ana Tsanmmanin Tinubu Ya Shiga Ka’aba Don Ganawa Da Allah
  • Kotun Gombe Ta Horas Da Lauyoyi Kan Sabon Tsarin Rijistar Takardun Rantsuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali Tsaro
  • Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo Nishadi
  • Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland Amurka
  • Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya Afrika
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Cin Karensu Babu Babbaka A Najeriya Afrika
  • Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara Mata Afrika
  • Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci Afrika
  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.