Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce, abin da ya kara masa kaimi wajen son mallake tsibirin Greenland shine rashin samun Nobel Price na zamn lafiya da ya yi.

Inda ya ce yanzu tunanin sa bai ta’allaka a zaman lafiya kawai ba, yayin da rikici kan Greenland ke neman hura wutar rikicin yakin kasuwanci tsakanin Amurka da tarayyar Turai.

Trump na kokarin kwace mallakar Greenland daga kasar Denmark, yayi kuma barazanar sa harajin kayayykin shiga me tsauri ga duk kasar da zata kawo cikas kan wannan kuduri, inda nan da nan ita ma tarayyar Turai ta fara tunanin matakan da zata dauka don mai da martani.

Wannan cece kuce na neman kawo koma baya ga kawancen kasashen kungiyoyin NATO, da ta shafe shekaru da dama tana samar da tsaro ga kasashen yamma, wadda kuma dama ta samu kan ta a halin takura saboda yakin ukrain, da kuma kin amincewa da shugaban Amurka Donlad Trump ya yi na kin bada kariya ga ‘yan kawancen da basu zuba isassun kudade a harkar tsaro ba.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar
Next Post: CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw

Karin Labarai Masu Alaka

Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar Amurka
Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji Amurka
Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar Amurka
Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka Amurka
Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
  • Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi Labarai
  • Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin Labarai
  • Za’a Dauko Messi Aro Zuwa Barcelona Deco Wasanni
  • CAF, Zata Ci Tarar Wasu Kasashe AFCON 2025 Wasanni
  • Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.