Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin ZarafiPublished: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan Gudun hijira a kasar Libya, ciki har da kananan yara mata na fuskantar barazanar kisa, azabtarwa ko tozarci, ko kuma a mayar da su bayi, a cewar wani rahoto daga Majalisar Dinkin Duniya da yayi kira da a dakatar da zirga-zirgar jiragen ruwa masu daukan ‘yan gudun hijira zuwa kasar har sai an tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi” »

Afrika, Tsaro

Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya
Published: February 18, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya
Published: February 18, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da SomaliyaPublished: February 18, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyib Erdogan ya ce a ranar Talata, yarda da Isara’ila ta yi da Somaliland a matsayin kasa mai cin gashin kan ta ba zai amfani ita kan ta Somaliland din ko kuma yankin da ta tsage daga ciki ba. Tun a watan Disambar bara ma shugaban na Turkiyya yayi irin wannan…

Ci Gaba Da Karatu “Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya” »

Afrika, Labarai

Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan
Published: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan
Published: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin RamadanPublished: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Musulmi a kasashe da dama a fadin duniya sun tashi da azumi na watan Ramadhan. Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan azumi a jiya Talata, inda hukumomi suka umarci musulmin kasar da su tashi da azumi a yau Laraba. Haka suma kasashen Kuwait, Yemen, Qatar, Bahrain, Kuwait da Palestine da Nigeria da niger…

Ci Gaba Da Karatu “Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 
Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 
Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An Fara Azumin Watan Ramadana Na Bana a Najeriya Da Sassan Duniya A Larabar nan 18 ga watan Febrairu 2026 a ka fara azumin watan Ramadana a Najeriya, Saudiyya da kasashen musulmi da dama. Wannan ya biyo bayan ganin jinjirin watan Ramadana yayin da watan Sha’aban yayi kwana 29. Wannan Shekarar Shehun Borno Alhaji Garbai…

Ci Gaba Da Karatu “An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya ” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Rediyo, Sauran Duniya

Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China
Published: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China
Published: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar ChinaPublished: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin Dangote ya sanya hanu kan wata yarjejeniyar sayan wasu na’urori daga hanun wani kamfanin kasar China Xuzhou kan kudi dala milyan 400, da zai taimaka wajen hanzarta fadada ayyukan tace mai zuwa ganga milyan 1 da dubu dari 400 a ko wace rana, kamar yadda kamfanin yayi bayani a ranar talata. Ana sa ran…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China” »

Kimiya, Labarai, Najeriya

Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Published: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Published: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar DuniyaPublished: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai ya fadi da kusan kashi daya a ranar talata, bayan da ministan harkokin wajen Iran yace Amurka da Farisan sun amince akan sharuddan da za su mutunta a tattaunawar da suke yi kan shirin Nukuliyar kasar, mataki da ya rage fargabar da ‘yan kasuwa suke yi game da karuwar zaman dar dar….

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya” »

Afrika, Amurka, Labarai

An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da NijarPublished: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

YANZU-YANZU: Sanarwar Ganin Watan Ramadana Daga Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III. Itama jamhuriyar Nijar Ta Bada sanarwar ganin jinjirin watan inda Zasu Fara Azumin Ramadan gobe Laraba.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi
Published: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi
Published: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan AzumiPublished: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ga watan Azumi a ƙasar Saudiyya An ga watan Azumi a ƙasar Saudiyya wanda hakan ke nuni da cewa za a fara Azumi a gobe Laraba. Yanzu dai, za a jira zuwa anjima domin duba watan a Najeriya kafin samun sanarwa daga Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Nishadi

Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta NomaPublished: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da wasu sabbin taraktocin noma guda 2,000 domin bunkasa aikin noma na zamani a fadin kasar tare da nufin noma sama da hekta miliyan 1.5 a duk shekara. Ministan Noma da Samar da Abinci, Abubakar Kyari, ne ya bayyana hakan yayin bikin kaddamar da shirin a ranar Litinin a Abuja, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin AzumiPublished: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gabanin shigowar watan azumin Ramadan, Church of Christ Evangelical and Life Intervention Ministry da ke Sabon Tasha a Kaduna ta raba kayan abinci ga Musulmi sama da 1,000, makarantun Islamiyya na Tsangaya da kuma wasu ‘yan gudun hijira (IDPs), a wani mataki da ke ƙara ƙarfafa zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai daban-daban….

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Posts pagination

Previous 1 … 56 57 58 … 118 Next

Sabbin Labarai

  • Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP
  • Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
  • Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa Takara
  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka
  • Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar Afrika
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran Amurka
  • Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar Afrika
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ? Wasanni
  • An Damke Wani Likita Da Ke Taimakawa ‘Yan-Ta’adda Najeriya
  • Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.