Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar
Published: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar dokokin Somalia ta amince da sauya tsarin mulkin kasar da zai karawa wakilai da shugaban kasar wa’adi da zai kai ga jinkirta zaben kasar da shekara daya.

Kasar wacce take fama da rigingimu tun bayan faduwar gwamnatin kama karya ta Siad Barre a 1991, bata da gwamnatin kasa mai karfi, kuma duk da taimakon dakarun kiyaye zaman lafiya na Kungiyar hada kan kasashen Afirka wajen yakar Kungiyar al-shabab mai alaka da al-Qeada, har yanzu ‘yan tawayen suna rike da yankunan kasar masu yawa, kuma tana da karfin kai hare hare kan manyan biranen kasar.

Ranar laraba, wakilai daga majalisar wakilai da ta dattijan kasar su 222 cikin 329 suka kada kuri’a da baki na amincewa da sauya tsarin mulkin kasar da zai karawa kansu da shugaban kasar wa’adi zuwa shekara biyar daga hudu da tsarin mulkin kasar ya tanadar.

Afrika, Labarai, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Next Post: Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya Afrika
Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya Labarai
Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan Gombe Afrika
Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar Afrika
An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo Keyen Afrika
Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba Afrika
  • Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka Afrika
  • Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya Amurka
  • Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD Afrika
  • Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York Afrika
  • Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu Afrika
  • Ana Sa Ran FIFA Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da Najeriya Ta Shigar Kan DR Congo Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.