Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana
Published: January 20, 2026 at 9:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ghana ba’a biya wasu manoman cocoa ba, lamari da ka iya jefa aikin kwasar amfanin gona mai zuwa cikin hadari, domin ‘yan kasuwar Cocoa daga ketare sun ki biyan manoman kai tsaye karkashn sabon tsari cinikayyar da Gwamnati ta fitar, wadda ya kawar da hakkin biyan manoma daga hukumar kula da harkokin Cocoa zuwa ‘yan kasuwar.

Bayan da aka sami damina mai albarka a bana, masu sayen Cocoa sun ki su bada ajiyar kudi kashi 60 cikin dari na amfanin gonar Cocoa da ake tsammani, matakin da yanzu ya jefa kasar ta biyu a noman cocoa a fadin duniya da kwantensa, kamar yadda majiyoyi uku wadanda suke da masaniya kan lamari suka fada, sai dai basu bada yawan amfanin gonar da yayi kwanten ba.

Hukumar kula da albarkatun Cocoa ta Ghana bata maida martani ba da aka nemi jin ta bakinta kan wannan batu.

A halinda ake ciki kuma, gwamnan babban banki a Afirka ta kudu Lesetja Kyanyago ya fada ranar talata cewa, akwai dukkan alamun cewa burin bankin na ganin tashin farashin kayayyaki bai haura kashi 3 cikin dari ba zai tabata.

Afrika

Post navigation

Previous Post: Sojojin Kasar Uganda Sun Bazama Neman Bobi Wine Sakamakon Rikicin Bayan Zabe
Next Post: Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki

Karin Labarai Masu Alaka

Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD Afrika
Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi Afrika
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina Afrika
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Jihar Kebbi Afrika
Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11 Afrika
Sakamakon Yakin Gabas Ta Tsakiya Kowacce Gangar Mai Ta Haura Dala 100 Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Afrika
  • Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka Amurka
  • Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC Labarai
  • Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Afrika
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi Afrika
  • Jama’a A Yankin Gulf Sun Bukaci Dakatar Da Hare Hare Daga Washington Afrika
  • Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
  • Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.