Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu
Published: November 24, 2025 at 11:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025

Posted on November 24, 2025November 25, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu
Published: November 24, 2025 at 11:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025
Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe MakarantuPublished: November 24, 2025 at 11:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025

Gwamnan Jihar Gombe, ya bayar da umarnin rufe dukkan makarantun jihar daga yanzu zuwa ranar Juma’a, 28 ga Nuwamba, 2025. Shugaban Hukumar ilimi matakin farko a Jihar Gombe, wato SUBEB, Farfesa Esrom Jocthan Toro, ne ya isar da umarnin gwamnan yayin taro da ya gudanar da dukkan Sakatarorin Ilimi na ƙananan hukumomi a ofishinsa. Farfesa…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu” »

Labarai

Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC
Published: November 24, 2025 at 2:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 24, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC
Published: November 24, 2025 at 2:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADCPublished: November 24, 2025 at 2:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Tsohon mataimakin shugaban kasa Najeriya daga 1999 zuwa 2007 kuma Wazirin Adamawa Alh. Atiku Abubakar, ya shiga jam’iyyar ADC a hukumance, yau a karamar hukumar Jada dake Jihar Adamawa inda ya karbi Katin shi na zama dan jam’iyyar ADC. Atakaice dai sai yau Atiku ya bayyanar da inda alkibilar siyasar shi take a bana. Haka…

Ci Gaba Da Karatu “Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe”
Published: November 24, 2025 at 5:55 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025

Posted on November 24, 2025November 24, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe”
Published: November 24, 2025 at 5:55 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025
Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe”Published: November 24, 2025 at 5:55 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025

Rashin sanin makamar aiki, sakaci da kasawar gwamnatin APC ya kai Najeriya halin da take ciki a yanzu, musamman Arewacin kasar. Kasawar gwamnatin tayi yawa wanda har an kai ga gwamnatocin jihohin yankin rufe makarantun gwamnati. Wanda hakan babbar koma baya ne ga bangaren ilimi. Arewa na cikin mawuyacin hali musamman a bangaren tsaro, noma,…

Ci Gaba Da Karatu “Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe”” »

Labarai, Najeriya

Ga Fili Ga Doki
Published: November 24, 2025 at 2:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025

Posted on November 24, 2025November 24, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ga Fili Ga Doki
Published: November 24, 2025 at 2:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025
Ga Fili Ga DokiPublished: November 24, 2025 at 2:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025

GA FILI GA DOKI- Shiri ne na musamman daga nan GTA Hausa gidan rediyon Amurka Ke Magana, da zai rika kawo muhawara tsakanin sassa biyu masu hamayya da juna kan lamuran siyasa, sarauta, lamuran gwamnati da sauran harkoki masu muhimmanci na rayuwar al’umma. Manufar shirin itace tantance gaskiya ta hanyar la’akari da wanda ya fi…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Fili Ga Doki” »

Najeriya

Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.22.2025
Published: November 23, 2025 at 9:43 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.22.2025
Published: November 23, 2025 at 9:43 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.22.2025Published: November 23, 2025 at 9:43 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025
Published: November 23, 2025 at 9:40 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025
Published: November 23, 2025 at 9:40 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025Published: November 23, 2025 at 9:40 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kowace rana da karfe 6:00 na safe agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 5:00 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Published: November 23, 2025 at 9:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Published: November 23, 2025 at 9:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025Published: November 23, 2025 at 9:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Published: November 23, 2025 at 9:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Posted on November 23, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Published: November 23, 2025 at 9:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025
Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025Published: November 23, 2025 at 9:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

A kowace rana da karfe 6:00 na safe agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 5:00 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno
Published: November 23, 2025 at 4:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno
Published: November 23, 2025 at 4:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A BornoPublished: November 23, 2025 at 4:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sunyi awon gaba da wasu mata 12 a karamar hukumar Askira Uba dake jihar Borno. ‘Yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka sace kimanin mata 12 a Kauyen Huyum dake karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno. Sace mutanen dai ya faru ne a…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya
Published: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya
Published: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta NajeriyaPublished: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar shirya Gasar firimiya ta Najeriya NPFL ta ɗauke wasan gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin. Hukumar Nigeria Premier Football League (NPFL) ta sanar da sabon tsarin ne na mayar da sauran wasannin gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin, bayan sake duba batutuwan tsaro da na gudanarwa da suka taso a…

Ci Gaba Da Karatu “Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 … 13 Next

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
  • Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC Najeriya
  • An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade Wasanni
  • Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci Labarai
  • Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25 Shirye-Shirye
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
  • Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa Labarai
  • Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71 Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.