Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta
Jam’iyyar siyasa da take mulki a kasar Jamus mai ra’ayin mazan jiya, ranar Asabar ta amince da wani kuduri a majalisar dokokinta da zai hana yara kasa da shekarun haifuwa 14 shiga shafukan sada zumunta, kuma ta pullo da ka’idoji masu tsanani wajen tantance shekarun masu mu’amala da dandalin sada zumunta, mataki da yake kara…
Ci Gaba Da Karatu “Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta” »

