Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA
Attajirin dan kasuwa kuma Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Dakta Aliko Dangote, ya kai ƙara gaban Hukumar ICPC yana neman a binciki Manajan Darakta Hukumar sanya ido kan hada-hadar Albarkatun Man fetur (NMDPRA), Farouk Ahmed, bisa zargin cin hanci da rashawa da rayuwa sama da ƙarfin albashin ma’aikacin gwamnati. Dangote ya yi zargin cewa Ahmed ya…
Ci Gaba Da Karatu “Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA” »

