Na Duke Tsohon Ciniki
Shirin na wannan mako ya duba yadda shirin shigo da abinci daga kasashen ketare ya shafi manoman Najeriya.
Shirin na wannan mako ya duba yadda shirin shigo da abinci daga kasashen ketare ya shafi manoman Najeriya.
Shirin na duke tsohon ciniki na Wannan Mako yayi Tsokaci akan halin da Manoman Najeriya ke ciki bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinumbu ya nada Umurnin shigo da Abinci Daga kasashen ketare. Mataimakin Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Manoman Najeriya reshen Jihar Neja Alh.Kabiru Maikashu Yace Manoman Najeriya na cikin tashin Hankali.
Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke Magana barkanmu da dawowa sabon shirin GA FILI GA DOKI da ke kawo muhawara tsakanin sassa biyu masu bambancin ra’ayi ko matsaya don tabbatar da gaskiya. Duk mako sai wani sabon lamari ya fito da ya shafi babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP da kuma babban zaben Najeriya da za…
Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali” »
Shirin Manuniya, wanda zai dinga zuwa muku a kowace ranar Juma’a cikin shirin mu na safe, inda zamu dinga bibiyar abubuwa da suka shafi al’ummah, da ma yadda mahukunta ke gudanar da ayyukan da suka dau alkawalin yi ga jama’asu. Haka kuwa yana duba irin gudun mawa da al’ummah ke badawa ga cigaban yankunan su.