Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata
A karshe dai majalisar zartarwa ta Najeriya ta shirya don rantsar da shaharerren lauyan nan Barista Mainasara Kogo Umar a matsayin shugaban kotun da’ar ma’aikata. Rantsarwar bias sanarwa za ta gudana a taron majalisar zartarwa a alhamis din nan a fadar Aso Rock. In za a tuna shugaba Tinubu ya nada Barisra Mainasara a watannin…
Ci Gaba Da Karatu “Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata” »

