Shirin na duke tsohon ciniki na Wannan Mako yayi Tsokaci akan halin da Manoman Najeriya ke ciki bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinumbu ya nada Umurnin shigo da Abinci Daga kasashen ketare.
Mataimakin Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Manoman Najeriya reshen Jihar Neja Alh.Kabiru Maikashu Yace Manoman Najeriya na cikin tashin Hankali.


