Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
Published: February 11, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Afirka ta kudu, Cyril Ramaphosa ya bayyana goyo bayan kasarsa kan kokarin da ake yi na kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Ukraine, a lokacin wata tattaunanawar da suka yi da shugaban Rasha Vladimir Putin ta woyar tarho ranar talata, kamar yadda ofishin shugaba Ramaphosa ya fada.

“Haka nan shugabannin biyu sun tattauna bukatar hada kan kasashen a kungiyoyin G20, da kuma Bricks, kamar yadda ofishin shugaban kasar Afirka ta kudun ya fada.

“Shugaba Ramphosa da shugaba Putin sun bada goyon bayan su ga kokarin maido da ‘yan Afirka ta kudu wadanda suke yaki tare da sojojin Rasha a Ukraine,” sanarwar ta kara fada.

A cikin watan Nuwamban bara, Afirka ta kudu tace ‘yan kasarta su 17 sun shiga jerin sojojin haya da suke yaki a Ukraine a bangaren Rasha, cewa mutanen sun aike da sakonni suna cikin mawuyacin hali, suna neman a taimaka musu su koma gida.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
Next Post: Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana

Karin Labarai Masu Alaka

Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu Afrika
Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai Afrika
ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro Afrika
Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya Labarai
Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
  • Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira Labarai
  • Tinubu Ya Maye Gurbin Badaru Da Tsohon Soja Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
  • An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu Najeriya
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
  • Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.