Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35
Published: November 18, 2025 at 11:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Amurka da Saudiyya sun bada sanarwar cewa kasar Saudi Arabiya zata zuba jari na zunzurutun kudi dalar Amurka Bilyan dubu dari ko kuma trillion daya.

Shugabannin sun  bayyana hakan ne lokacin da shugaba Trump ya karbi bakoncin  Yerima Muhammad Bin Salman a fadar  White House yau Talatan.

Shugaba Trump yana son ganin Saudiyya ta sihga jerin kasashen Larabawa da suka kulla huldar difilomasiyya da Isra’ila. Ita kuma Saudiyya tana son ganin an kafa kasar Falasdinu.

A ranar Litinin ne Amurka ta bada sanarwar  zata sayarwa Saudiyya jiragen yaki samfuin F35.

Wannan shine karon farko cikin shekaru 7 da Yerima Muhammad Bin Salman zai kawo ziyara Amurka, tun bayan zargin da aka yiwa hadiman Yeriman na kashe wani dan jaridar Washington Post, Jamal Kashoggi, wanda dan kasar Saudiyya ne.

 

Labarai

Post navigation

Previous Post: Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci
Next Post: Shirin Safe 0500 UTC Yau Laraba 11.19.2025

Karin Labarai Masu Alaka

Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya Amurka
Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku Labarai
Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai Labarai
Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya Labarai
Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025.
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe Tsaro
  • An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
  • Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani Najeriya
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade Labarai
  • Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro Labarai
  • Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5 Labarai
  • Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.