Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya Amurka
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi Afrika
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka

An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi
Published: February 16, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane tara ne suka tsere bayan da aka kama su da laifin fasa kaurin gawayi a kasar Malawi. Mutanen sun dauko gawayin ne lullube a makara, suka yi masa basaja a matsayin gawa, da mutane na binsu kamar masu zuwa makabarta, a cewar ‘yan sanda da jami’an gandun daji na kasar a ranar Litinin.

Fasa kwaurin gawayi abu ne da ake yawan yi a kasar, kuma yana daya daga cikin abunda ke jawo lalata gandun daji, saboda yanke itatuwa. Amma wannan hanya da masu safarar gawayin suka dauko sabuwa ce.

Jami’an gandun dajin sun yi amfani da bayanan sirri da suka bankado, wajen tsayar da masu jana’izar a kan hayar su ta tafiya, a cewar wani jami’a da ya zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno
Next Post: Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya

Karin Labarai Masu Alaka

Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa Labarai
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar Labarai
Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total Labarai
Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya
  • An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi
  • Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno
  • Guguwa Mai Karfi Ta Raunata Dubban Mutane A Madagascar
  • Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba Afrika
  • Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’u Labarai
  • Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya Najeriya
  • Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran Sauran Duniya
  • Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli Afrika
  • Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.