Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka
Published: December 31, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Wani sanyi mai tsanani ya ketaro ya mamaye jihohin da suke arewa ta tsakiyar Amurka.

Masana yanayi sun ce a ranar talata, sanyi mai tsananin gaske, wanda ke mizanin kasa da sifili, ya mamaye sassan jihohin Iowa, Nebraska, Minnesota da kuma Wisconsin.

Wannan yana zuwa a yayin da kamfanonin wutar lantarki ke kokarin maido da wuta ga dubban mutanen da suka rasa ta a sanadin dusar kankara mai yawa da kuma iska mai karfin gaske da suka ratsa yankin na arewa ta tsakiya da yankin manyan tabkuna dake bakin iyakar Amurka da Canada, da kuma jihohin dake arewa maso gabashin nan Amurka.

Wani mai kula da gidan wutar haska hanya ma jiragen ruwa ta Big bay Point dake tabkin Lake Superior a jihar Michigan yace bai taba ganin iska mai karfin wadda ya gani a wannan makon ba tun komawarsa yankin da zama a 2018.

Yace iskar mai tafiyar kilomita 121 cikin awa daya, ta girgiza gidan, ta tsinke wutar lantarki na tsawon awa 40, abinda ya sa sai da yayi amfani da fitila ta mai.

Labarai

Post navigation

Previous Post: An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya
Next Post: An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai
Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari Labarai
Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
Shugaban Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka A Afirka Yace Akwai Rashin Fahimta A Tsakanin Kasashen Da Amurka Take Tallafawa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu, Wasanni
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
  • Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano Najeriya
  • Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.