Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Tituna
Published: December 12, 2025 at 11:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Tituna
Published: December 12, 2025 at 11:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a TitunaPublished: December 12, 2025 at 11:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Titunan kasar. Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya bayar da umarnin gaggawa na janye dakarun sojoji daga wuraren binciken ababan hawa da ke manyan tituna a sassa daban-daban na ƙasar. Ya bayyana cewa wannan matakin na da nufin mayar da hankali kan…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Tituna” »

Najeriya

Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
Published: December 12, 2025 at 11:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
Published: December 12, 2025 at 11:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan AdawaPublished: December 12, 2025 at 11:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya zargi EFCC da kauce wa ka’idar aikin ta na yaki da cin hanci, yana mai cewa hukumar ta koma “makamin siyasa” da ke farautar ’yan adawa. A wata sanarwa da ofishinsa ya fitar a Abuja, Atiku ya ce Siyasantar da binciken cin hanci ya lahanta kimar EFCC,…

Ci Gaba Da Karatu “Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa” »

Labarai

Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
Published: December 12, 2025 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
Published: December 12, 2025 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000Published: December 12, 2025 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin daukar sabbin ma’aikatan tsaro sama da 94,000 domin ƙarfafa yaki da tashin hankalin a faɗin ƙasar. A cikin shirin ta, Hukumar Kula da Ayyukan ’Yan Sanda (PSC) tare da Rundunar ’Yan Sanda (NPF) za su dauki ’yan sanda 50,000, inda za’a bude shafin neman aikin daga ranar 15 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000” »

Najeriya

Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria
Published: December 12, 2025 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria
Published: December 12, 2025 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar BulgariaPublished: December 12, 2025 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Murabus din Jami’an gwamnatin Bulgaria ranar Alhamis, a jajibirin shigar kasar yankin euro, ya kawo karshen mulkin da ke da bakinjini wajen al’ummar kasar, amma kuma yana iya jefa ta cikin ya mutsin siyasa na lokaci mai tsawo. Bulgaria wadda memba ce ta Majalisar Turai da kuma NATO, ta gudanr da zabubbuka na kasa har…

Ci Gaba Da Karatu “Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria” »

Siyasa

Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela
Published: December 12, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela
Published: December 12, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar VenezuelaPublished: December 12, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis, kasar Amurka ta saka sabbin takunkumi kan kasar Venezuela, inda ta kafa doka kan ‘yan uwan uwargidan shugaba Nicolas Maduro su uku da kuma takunkumi kan tankokin dakon mai da kamfanonin dake da alaka da su, yayin da Amurkan ke ci gaba da matsin lamba ga Caracas, fadar shugabancin Venezuela. Daukan matakin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela” »

Amurka

Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza
Published: December 12, 2025 at 7:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza
Published: December 12, 2025 at 7:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin GazaPublished: December 12, 2025 at 7:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yayin da sanyi yayi tsanani a Gaza, ‘yan Palasdinu da suka rasa mazuguni, suna zuwa gidajen da Israela ta rusa ko wacce rana, inda suke ciro rodin karafa daga gine gine don amfani da su wajen kafa tantunan su, ko kuma su sayar don dogaro da kai. Karafunan sun zama abubuwa masu daraja a…

Ci Gaba Da Karatu “Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza” »

Tsaro

Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai
Published: December 12, 2025 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai
Published: December 12, 2025 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanaiPublished: December 12, 2025 at 7:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kula da hakar ma’adanai na Jamhuriyar Demokradiyar Congo ya ce kasar sa ta dau alwashin ci gaba da tsarin rarraba ma’adanin cobalt da ake ba masu hakan ma’adanai a shekarar 2025 duk da tsaikon da aka samu na watanni karkashin sabbin dokokin, a yayin da ake shirye shiryen fara fitar da ma’adanin nan da…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai” »

Afrika

Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda
Published: December 11, 2025 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda
Published: December 11, 2025 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’addaPublished: December 11, 2025 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Sojojin Najeriya ta yi gagarumar nasara a kan tawagar Bello Turji bayan ta halaka babban kwamandan ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a wani samame da ta kai a Sabon Birni, dake Jihar Sokoto. Majiyar tsaro ta tabbatar da cewa dakarun Runduna ta 8 tare da haɗin gwiwar ‘yan sakai sun gudanar da aikin ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda” »

Tsaro

Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC
Published: December 11, 2025 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC
Published: December 11, 2025 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCCPublished: December 11, 2025 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Chris Ngige, tsohon Ministan Kwadago, yana tsare a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC a halin yanzu kamar yadda Majiyar Daily Trust ta rawaito. Fred Chukwuelobe, mai taimaka wa tsohon ministan a bangaren yada labarai, ne ya tabbatar da hakan a wani bayani da ya fitar da safiyar ranar Alhamis. Chukwuelobe…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC” »

Najeriya

Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano
Published: December 11, 2025 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano
Published: December 11, 2025 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake KanoPublished: December 11, 2025 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Yusuf ya naɗa mace ta farko a matsayin shugabar jami’ar Northwest a Kano Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Farfesa Amina Salihi Bayero a matsayin sabuwar shugabar jami’ar Northwest Kano domin yin wa’adin shekaru 5, inda nadin zai fara aiki daga 1 ga watan Disamba na 2025. Bayanin hakan na dauke cikin wata sanarwa…

Ci Gaba Da Karatu “Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano” »

Najeriya

Posts pagination

1 2 … 6 Next

Sabbin Labarai

  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka Na 2031.
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
  • Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa Sauran Duniya
  • Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026 Wasanni
  • Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi Najeriya
  • Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot. Wasanni
  • Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.