Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
Majalisar Malaman Yarbawa a Gombe, wato Yoruba Council of Ulama Gombe Nigeria, YCUGN, ta bayyana alhini da jimami bisa rasuwar Babban Limamin Ƙungiyar Nuruddeen Society of Nigeria, reshen Jihar Gombe. A cikin saƙon ta’aziyyar da Babban Sakataren majalisar, Sheikh Alfa Okegbemiro Jamiu Okesola, ya sanya wa hannu a ranar 6 ga Satumba, 2026, majalisar ta…

