Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan
Published: February 10, 2026 at 10:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar litinin, Britaniya tayi kira ga Isra’ila ta janye shawarar da ta yanke na fadada iko a yammacin kogin Jordan, furuci da ya saka ta cikin jerin kasashen Saudiyya da hadaddiyar daular larabawa wajen sukar matakin na Israila.

“Britaniya da kakkausr lafazi ta soki shawarar da majalisar tsaron Israila ta yanke ranar Lahadi na fadada ikonta a yammcin kogin jordan,” inji gwamnatin kasar Britaniya. Masu sukar lamiri suka ce matakin na Israila tamkar kwace filaye ko muhallan da ta mamaye ne.

“Duk wani yunkuri na yin gaban kai wajen sake taswira ko yanayin al’umma Falasdinawa, abu ne baki daya da ba za’a lamunta dashi ba, kuma ya kaucewa dokokin kasa da kasa. Muna kiran Isra’ila ta janye wannan shawara nan take, gwamnatin Brtaniyan ta fada.

Ahalinda ake ciki kuma, sojojin Isra’ilan sun kashe mayakan sakai hudu a Rafah dake kudancin zirin Gaza ranar Litinin, bayanda suka fito daga hanyoyin da suke karkashin kasa, suka budewa sojojin wuta, kamar yadda dakarun na Israila suka fada.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai
Next Post: Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata

Karin Labarai Masu Alaka

Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki Labarai
Kasashen Turai: Bazamu Yarda Da Dokar Harajin Trump Ba Labarai
Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa Afrika
An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A Gombe Afrika
Jakadan Amurka A Poland Ya Yanke Hulda Da Kakakin Majalisar Kasar Labarai
Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha Sauran Duniya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen Shekara Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya Labarai
  • Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.