Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai
Published: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 1, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai
Published: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanaiPublished: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Jamhuriyar Demokradiyar Congo zata bari a ci gaba da fitar da ma’adanin cobalt a iya adadin da aka kayyade na watanni uku na karshen shekarar 2025, har zuwa karshen watan Maris na sabuwar shekara, a cewar hukumar lura da hakar ma’adanai ta kasar, lokacin da aka ja da shirye-shiryen sabon tsarin raba adadin ma’adanen. Congo…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai” »

Afrika

Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ƙara zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen yankin da na duniya a shekarar 2026, domin kawar da dukkan barazanar tsaro da ke barazana ga rayuka, dukiyoyi da kuma cikakken ikon ƙasar Najeriya. Shugaban ya bayyana hakan ne a jawabin saƙon sabuwar shekarar 2026 da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.” »

Najeriya

Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya
Published: January 1, 2026 at 6:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya
Published: January 1, 2026 at 6:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen DuniyaPublished: January 1, 2026 at 6:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin man fetur ya fadi ranar Laraba, kuma an samu asarar kusan kashi 20 cikin 100, a yayin da sa rai da ake yi na samun man da yawa ya karu, a shekarar da ta ga yake-yake, karin kudin kayayyakin shiga, karin mai daga kasashe masu arzikin mai na OPEC da sauran su, da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya” »

Labarai

An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya
Published: December 31, 2025 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Posted on December 31, 2025December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya
Published: December 31, 2025 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025
An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman LafiyaPublished: December 31, 2025 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

An Gudanar da addu’oi karshen Shekara a Masarautar Kaltungo dake jihar Gombe, a yayin kamallah bukin al’adu na Karamar Hukumar Kaltungo na shekarar 2025. A jawabin sa Mai Kaltungo Injiniya Saleh Muhammadu ya yabawa kokarin dukkan wanda suka bada gudunmawa tare da kira ga ‘yan Masarautar dasu samar da Makarantu domin inganta Ilimi da zummar…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya” »

Labarai

An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka
Published: December 31, 2025 at 6:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Posted on December 31, 2025December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka
Published: December 31, 2025 at 6:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025
An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar AmurkaPublished: December 31, 2025 at 6:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

A wasu al’amura daban-daban da suka faru cikin ‘yan makonni kalilan a yankin arewa maso gabashin Amurka da ake kira New England, barayi sun yi awon gaba da naman kaguwa da dodon kodi guda dubu 40, wadanda aka kiyasta kudinsu ya kai dala dubu 400, kimanin Naira miliyan 581. Lamarin farko ya faru a garin…

Ci Gaba Da Karatu “An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka” »

Amurka

Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka
Published: December 31, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Posted on December 31, 2025December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka
Published: December 31, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025
Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin AmurkaPublished: December 31, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Wani sanyi mai tsanani ya ketaro ya mamaye jihohin da suke arewa ta tsakiyar Amurka. Masana yanayi sun ce a ranar talata, sanyi mai tsananin gaske, wanda ke mizanin kasa da sifili, ya mamaye sassan jihohin Iowa, Nebraska, Minnesota da kuma Wisconsin. Wannan yana zuwa a yayin da kamfanonin wutar lantarki ke kokarin maido da…

Ci Gaba Da Karatu “Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka” »

Labarai

An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya
Published: December 31, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya
Published: December 31, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar SomaliyaPublished: December 31, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban ‘yan kasar Somaliya sun yi zanga-zanga ranar talata a fadin kasar domin nuna rashin yarda da matakin da Isra’ila ta dauka na amincewa da ‘yancin yankin Somaliland, matakin da wasu kasashen fiye da 20 suka yi Allah wadarai da shi a zaman cin mutuncin diyaucin kasar Somaliya. A halin da ake ciki, shugaban Somaliya,…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya” »

Labarai

Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga Kasashen
Published: December 31, 2025 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga Kasashen
Published: December 31, 2025 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga KasashenPublished: December 31, 2025 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Mali da Burkina Faso sun ba da sanarwa da maraicen talatar nan cewa zasu haramtawa Amurkawa shiga cikin kasashensu, domin maida martani ga matakin da shugaba Donald Trump ya dauka na haramtawa ‘yan kasashen biyu shiga kasar Amurka. Wannan matakin da ministocin harkokin wajen kasashen biyu suka bayar da sanarwarsa a lokuta daban daban,…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga Kasashen” »

Afrika

Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry
Published: December 31, 2025 at 5:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry
Published: December 31, 2025 at 5:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea ConakryPublished: December 31, 2025 at 5:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakamakon wacin gadi da aka bayar na zaben shugaban kasa a Guinea-Conakry ya nuna cewa madugun juyin mulki Mamady Doumbouya, shine ya lashe zaben da gagarumin rinjaye Sakamakon na wucin gadi da aka sanar ranar talata ya nuna cewa Doumbouya ya samu kusan kashi 87 daga cikin 100 na kuri’un da aka jefa ran 28…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry” »

Labarai

An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe
Published: December 30, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Posted on December 30, 2025December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe
Published: December 30, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025
An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar GombePublished: December 30, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Yadda aka gudanar da Jana’izar ’yan jarida shida da suka rasu sakamakon hatsari a Jihar Gombe. An gudanar da sallar jana’izar ce a Babban Masallacin Bubayero da ke Fadar Sarkin Gombe.

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 32 33 34 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland Amurka
  • Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel Afrika
  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni
  • Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari Tsaro
  • Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.