Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine
Published: December 22, 2025 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine
Published: December 22, 2025 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da UkrainePublished: December 22, 2025 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wakilin Amurka na musamman, Steve Witkoff, yace ana samun ci gaba a tattaunawar da Amurka take yi da Ukraine da kasashen Turai a gefe guda, da kuma wadda take yi da kasar Rasha a daya gefen, duk da nufin kawo karshen yakin Rasha da Ukraine. Amurka da Ukraine da kuma kasashen Turai sun shafe kwanaki…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine” »

Amurka

Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu
Published: December 22, 2025 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu
Published: December 22, 2025 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta KuduPublished: December 22, 2025 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane 9 sun rasa rayukansu, wasu akalla 10 suka ji rauni a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta kan wata mashaya da asubahin lahadi a kasar Afirka ta Kudu. Wannan lamarin ya faru da misalin karfe 1 na dare a garin bakar fata na Bekkersdal dake da tazarar kilomita 46 a yamma da…

Ci Gaba Da Karatu “Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu” »

Afrika

Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su
Published: December 22, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su
Published: December 22, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen SuPublished: December 22, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kakakin shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, yace an sako sauran dalibai 130 da aka sace daga wata makaranta ta ‘yan Katolika a jihar Neja, daya daga cikin sace-sacen mutane mafi muni da aka gani a kasar cikin ‘yan shekarun nan. Bayo Onanuga ya fada cikin wata sanarwar da ya fitar a shafin X cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su” »

Labarai

Hukumar ICPC Ta Gayyaci Dangote
Published: December 21, 2025 at 6:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 21, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ICPC Ta Gayyaci Dangote
Published: December 21, 2025 at 6:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar ICPC Ta Gayyaci DangotePublished: December 21, 2025 at 6:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

ICPC ta gayyaci Dangote kan zargin biyan kuɗin makaranta dala miliyan $7 ga tsohon shugaban NMDPRA. Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (ICPC) ta gayyaci ɗan kasuwa Aliko Dangote domin ya ba da ƙarin bayani kan ƙorafin da ya shigar kan tsohon Darakta Janar na Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ICPC Ta Gayyaci Dangote” »

Labarai

Hukumar Tsaron Civil Defence A Gombe Ta Samar Da Jami’ai Don Tabbatar Da Tsaro A Bukukuwan Karshen Shekara
Published: December 21, 2025 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 21, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Tsaron Civil Defence A Gombe Ta Samar Da Jami’ai Don Tabbatar Da Tsaro A Bukukuwan Karshen Shekara
Published: December 21, 2025 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Tsaron Civil Defence A Gombe Ta Samar Da Jami’ai Don Tabbatar Da Tsaro A Bukukuwan Karshen ShekaraPublished: December 21, 2025 at 10:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Tsaron Civil Defence Ta Tura Jami’ai 786 Don Tabbatar da Tsaro a Gombe Ranar Kirsimeti da Sabuwar Shekara Rundunar Tsaro ta Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen jihar Gombe, ta bayyana tura jami’anta 786 domin tabbatar da tsaro a yayin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara a fadin jihar. Kwamandan NSCDC na jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Tsaron Civil Defence A Gombe Ta Samar Da Jami’ai Don Tabbatar Da Tsaro A Bukukuwan Karshen Shekara” »

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen Shekara
Published: December 21, 2025 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 21, 2025

Posted on December 21, 2025December 21, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen Shekara
Published: December 21, 2025 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 21, 2025
Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen ShekaraPublished: December 21, 2025 at 9:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 21, 2025

Tinubu ya isa Lagos domin hutun Kirsimeti da Sabuwar Shekara. Shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu ya isa jihar Lagos domin yin hutun Kirsimeti da Sabuwar Shekara, bayan kammala ziyarar aiki da ya kai jihohin Borno da Bauchi. A lokacin ziyarar sa, Tinubu ya ƙaddamar da ayyuka a Borno, ya halarci bikin aure a Maiduguri, sannan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen Shekara” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Gobara Ta Tashi A Hukumar FIRS Dake Abuja
Published: December 20, 2025 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gobara Ta Tashi A Hukumar FIRS Dake Abuja
Published: December 20, 2025 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gobara Ta Tashi A Hukumar FIRS Dake AbujaPublished: December 20, 2025 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata gobara ta tashi a ɗaya daga cikin ofisoshin hukumar karɓar harajin cikin Gida ta tarayya (FIRS) da ke Abuja Najeriya a ranar Asabar. Wani bidiyoyi da ke yawo a kafafen sada zumunta sun nuna wutar tana ƙone wasu sassan ginin, lamarin da ya jawo firgici a yankin. A cikin wata sanarwa da Sikiru Akinola,…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Ta Tashi A Hukumar FIRS Dake Abuja” »

Najeriya

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Bauchi
Published: December 20, 2025 at 5:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 20, 2025

Posted on December 20, 2025December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Bauchi
Published: December 20, 2025 at 5:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 20, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru BauchiPublished: December 20, 2025 at 5:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 20, 2025

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare zuwa Sheikh Dahiru Usman Bauchi University of Medical Sciences, Azare, domin girmama marigayi fitaccen malami kuma dattijo a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Sanarwar sauya sunan jami’ar ta zo ne a matsayin girmamawa ga irin rawar da marigayin…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa
Published: December 20, 2025 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa
Published: December 20, 2025 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na KasaPublished: December 20, 2025 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya ce ta lashe matsayi na ɗaya a rukunin maza a Gasar Karatun Al-Qur’ani ta Ƙasa ta shekarar 2025, wadda aka gudanar a Maiduguri ƙarƙashin taken “Borno 2025.” Wannan gasa ta zama abin tarihi, domin ita ce karo na 40 da ake gudanarwa a Najeriya kuma Borno ta yi…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa” »

Najeriya

Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki
Published: December 20, 2025 at 9:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki
Published: December 20, 2025 at 9:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar ShamakiPublished: December 20, 2025 at 9:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta musanta zargin da ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta yi cewa, ana cin zarafi ko wulaƙanta waɗanda suka soki gwamnatin jahar. Wata sanarwar da kakakin gwamnatin jahar Ismaila Uba Misilli ya fitar da yammacin Juma’a, ta ce babu ƙamshin gaskiya a zargin da ƙungiyar ta yi bayan wani faifan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki” »

Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 40 41 42 … 57 Next

Sabbin Labarai

  • Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
  • Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
  • Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta Labarai
  • An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano Najeriya
  • An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba” Wasanni
  • Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina Labarai
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.