Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami
Published: December 17, 2025 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami
Published: December 17, 2025 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar MalamiPublished: December 17, 2025 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC) ta rufe wani gida da ke da alaka da tsohon Antoni Janar na ƙasa kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, SAN, a daren Laraba, a matsayin wani bangare na binciken cin hanci da rashawa da ake yi masa. Rahotanni sun ce jami’an EFCC tare da jami’an…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami” »

Najeriya

Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga Komolafe
Published: December 17, 2025 at 7:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga Komolafe
Published: December 17, 2025 at 7:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga KomolafePublished: December 17, 2025 at 7:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC bayan murabus din Farouk Ahmad da Gbenga Komolafe Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen mutane biyu domin tantancewa da amincewa a matsayin sababbin shugabannin hukumomin kula da harkokin mai da iskar gas na ƙasa. Nadin ya biyo bayan murabus ɗin Injiniya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga Komolafe” »

Najeriya

Ministan Kudin Najeriya: Bamu Samu Kudaden Da Muke Tsammani A Wannan Shekarar Ba
Published: December 17, 2025 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Kudin Najeriya: Bamu Samu Kudaden Da Muke Tsammani A Wannan Shekarar Ba
Published: December 17, 2025 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Kudin Najeriya: Bamu Samu Kudaden Da Muke Tsammani A Wannan Shekarar BaPublished: December 17, 2025 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan Kudi da tsara tattalin arzikin Najeriya Wale Edun, ya ce gwamnatin tarayya ba ta cimma burin kudaden shiga na shekarar 2025 ba, sabanin ikirarin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Edun ya bayyana cewa gwamnati ta yi hasashen samun naira tiriliyan 40.8 a 2025, amma zuwa yanzu an samu kusan naira tiriliyan 10.7 kacal. Ya ce…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Kudin Najeriya: Bamu Samu Kudaden Da Muke Tsammani A Wannan Shekarar Ba” »

Najeriya

Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island
Published: December 17, 2025 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island
Published: December 17, 2025 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode IslandPublished: December 17, 2025 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a jihar Rhode Island a Amurka sun sake rokon jama’a ranar talata da su taimaka musu da wajen gano dan bindigar da ake zaton shine aka gan shi a wasu hotunan bidiyo, wanda kuma ake zargin shine ya bindige ya kashe wasu dalibai biyu na Jami’ar Brown a karshen mako. A yayin da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island” »

Amurka

Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe
Published: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe
Published: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a GombePublished: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƴansanda Sun Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe Rundunar ƴansandan jahar Gombe a Najeriya ta ce babu wanda jami’an ta suka kàshe kamar yadda ake yaɗawa a kafafan sada zumunta da safiyar Laraba. Kakakin rundunar ƴansandan jhar, DSP Buhari Abdullahi, yace ɗan Achaban da ake zargi wani ɗansanda ya kashe sunansa Haruna Muhammad kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe” »

Tsaro

Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela
Published: December 17, 2025 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela
Published: December 17, 2025 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga VenezuelaPublished: December 17, 2025 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Trump na Amurka ya bada umurnin a tare dukkan jiragen ruwan dakon mai da aka sanya ma takunkumi a hana su shiga Venezuela, a wani matakin da ake dauka a zaman karin matsin lamba a kan shugaba Nicolas Maduro da kuma takura tattalin arzikin kasar. Wannan umurni na shugaba Trump yana zuwa a bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela” »

Amurka

Sakataren Tsaron Amurka Yace Baza’a Bayyana Bidiyon Kai Hari Akan Jirgin Ruwa Ba
Published: December 17, 2025 at 4:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Tsaron Amurka Yace Baza’a Bayyana Bidiyon Kai Hari Akan Jirgin Ruwa Ba
Published: December 17, 2025 at 4:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Tsaron Amurka Yace Baza’a Bayyana Bidiyon Kai Hari Akan Jirgin Ruwa BaPublished: December 17, 2025 at 4:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth yace babu wani shirin da ake da shi na sakin bidiyon harin da aka kai kan wani karamin jirgin ruwan da ake zargin cewa na safarar muggan kwayoyi ne ran 2 ga watan Satumba a tekun Carribean. A ranar talata Hegseth da sakataren harkokin waje Marco Rubio suka gabatar da…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Tsaron Amurka Yace Baza’a Bayyana Bidiyon Kai Hari Akan Jirgin Ruwa Ba” »

Amurka

Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu
Published: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu
Published: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025
Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin HunturuPublished: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025

Kasar Morocco ta fara rarraba kayayyakin agaji a fadin kasar domin taimakawa dubban ‘yan kasar dake fuskantar tsananin sanyin hunturu da ruwan sama kamar da bakin kwarya tare da dusar kankara mai yawa a sassan dake kan tuddai da tsaunuka. Ambaliyar da ta biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya ta kashe mutane 37…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu” »

Afrika

Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar
Published: December 17, 2025 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar
Published: December 17, 2025 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda NijarPublished: December 17, 2025 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka ya kara wasu kasashe 7 cikin kasashen da gwamnatinsa zata haramta ma ‘yan kasar shiga kasar Amurka, cikinsu har da ‘yan Jamhuriyar Nijar. Fadar White House ta fada ranar talata cewa, shugaba Trump ya sanya hannu a kan wata takardar sanarwa ta karawa da karfafa jerin kasashen da za a…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar” »

Amurka

Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro
Published: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro
Published: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar TsaroPublished: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mambobin Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) sun hallara a Sakatariyar NLC, wato Labour House da ke Abuja, a ranar Laraba, domin gudanar da zanga-zangar ƙasa baki ɗaya kan ƙaruwar matsalar tsaro da kuma tabarɓarewar halin tattalin arziki a faɗin ƙasar. Shugaba Bola Tinubu ya gana da shugabannin NLC a daren ranar Talata, a ƙoƙarin dakatar…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 44 45 46 … 57 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha Sauran Duniya
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH Najeriya
  • Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine Amurka
  • Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta Labarai
  • Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure Amurka
  • Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu Siyasa
  • Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.