Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH
Published: January 20, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Azumin Ramadan saura wata ɗaya, bayan da Sarkin Musulmi ya ayyana Talata 20 ga Janairu a matsayin ɗaya ga watan Sha’aban 1447AH

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Nijeriya (NSCIA), ya ayyana Talata 20 ga watan Janairu, 2026, a matsayin rana ta farko ta watan Sha’aban, 1447 bayan Hijira.

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa ga manema labarai da aka fitar a ranar 19 ga Janairu, 2026, daga fadar Sarkin Musulmi da ke Sokoto.

Sanarwar, wadda Farfesa Sambo Wali Junaidu, Waziri na Sokoto kuma Shugaban Kwamitin Ba da Shawara kan Harkokin Addini na Majalisar Sarkin Musulmi ya rattaba hannu a kai, ta ce an yanke wannan hukunci ne bayan cikakken bincike da rahotannin ganin jinjirin watan da aka tattara daga sassa daban-daban na ƙasar

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa
Next Post: Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci Afrika
Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami Najeriya
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027 Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere Afrika
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
  • Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran Ba Afrika
  • Zargin Tauye Ka’idojin Zabe: Malam Pantami Ya Janye Daga Takara Afrika
  • An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon Afrika
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.