Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo
Published: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutum biyu sun mutu a wani rikici yayin zaɓen shugabannin APC a Ondo

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Ondo ta tabbatar da mutuwar mutum biyu tare da jikkata wasu uku sakamakon rikicin da ya ɓarke a taron zaɓen shugabannin mazabu na jam’iyyar APC a Idanre.

Mai magana da yawun rundunar, Abayomi Jimoh, ya ce lamarin ya faru ne a ranar 18 ga Faburairu da misalin ƙarfe 11:05 na safe bayan samun kiran gaggawa daga DPO na yankin.

Ya bayyana cewa Kwamishinan ‘yan sanda, Adebowale Lawal, ya tura rundunonin musamman tare da haɗin gwiwar jami’an Civil Defense domin daƙile rikicin da dawo da zaman lafiya.

Rahotanni sun nuna cewa an kai hari ga mutane biyar tare da banka wa mota wuta, inda uku daga cikin waɗanda aka kai wa harin na karɓar magani, yayin da aka tabbatar da mutuwar biyu a asibiti.

‘Yan sanda sunce ana ci gaba da bincike domin gano waɗanda suka aikata laifin, tare da ɗaukar matakan tsaro domin tabbatar da zaman lafiya a jihar.

Najeriya, Siyasa, Tsaro

Post navigation

Previous Post: An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi
Next Post: Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato

Karin Labarai Masu Alaka

Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIEC Afrika
Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine Labarai
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu Siyasa
Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516 Afrika
Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas Afrika
  • Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza Labarai
  • Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Zata Tabbatar Da Tsagaita Wuta A Kwango Afrika
  • Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIEC Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu Labarai
  • Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja Afrika
  • Za’a Dauko Messi Aro Zuwa Barcelona Deco Wasanni
  • APC: Tinubu Da Shettima Za Su Sake Neman Wa’adi Na Biyu A 2027 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.