Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi
Shugaba Felix Tshisekedi na kasar Kwango ta Kinshasa, ya zargi Rwanda da laifin karya alkawarin da ta dauka karkashin yarjejeniyar zaman lafiyar da Amurka ta kulla tsakaninsu, da nufin kawo karshen yakin shekara da shekaru a gabashin wannan kasa mai dimbin arzikin ma’adinai. Shugaba Tshisekedi yayi wannan zargi a jawabin da yayi gaban ‘yan majalisar…
Ci Gaba Da Karatu “Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi” »

