Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Wikki Tourist FC: Ta Sallami ‘Yan Wasa Hudu
Published: January 11, 2026 at 8:22 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 11, 2026

Ƙungiyar Kwallon Kafa ta Wikki Tourists dake jihar Bauchi a Najeriya Ta Sallami ‘Yan Wasa Hudu

Yayin da shirye-shirye ke ci gaba don ƙara ƙarfi ƙungiyar a rabin kakar wasa ta NPFL26, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Wikki Tourists ta raba gari da ‘yan wasa huɗu, bisa amincewar juna, har su huɗu, kamar yadda jami’in hulda da jama’a na ƙungiyar Nasiru Kobi ya fitar a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai ranar Asabar 10/01/2026.

‘Yan wasan da abub ya shafa sune:

• Lewis Dadong – dab wasan Gaba

• Philip David Johnson – dan wasa me buga Baya gefen Hagu.

• Edward Lawrence Agbor – dan wasan Tsakiya bangaren Baya sai

• Uche Onwuasonaya – Dan wasan tsakiya.

 

 

 

 

 

 

 

Hukumar gudanawar tace yin hakan ya zamo mata dole, kuma shawarar ta zama wani ɓangare na ƙoƙarin da ƙungiyar ke yi na farfadowa da ƙarfafa ƙungiyar yayin da Wikki Tourists FC ke shiga matakin zagaye navbiyu a kakar wasa wadda a la tilas ta mayar da hankali dab cimma burinta.

Daga bisa shuwagabanin ƙungiyar sunyi godiya ga ‘yan wasan saboda gudumawar da suka bayar wa Wikki Tourist bisa ƙwarewarsu a lokacin da suke ƙungiyar, kuma suna yi musu fatan alheri a ayyukansu na gaba.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata
Next Post: Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu

Karin Labarai Masu Alaka

Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino Wasanni
Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka Wasanni
Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe. Wasanni
An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA Wasanni
  • Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa Afrika
  • Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya Amurka
  • Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
  • An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025 Wasanni
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya Afrika
  • Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya Amurka Amurka
  • Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da China Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.