Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas
Published: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas
Published: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar GasPublished: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin makamashi na Heirs Energies na Najeriya tare da kamfanin mai na kasar NNPC, sun sanya hannu a kan yarjejeniya tare da wasu masu zuba jari su 5 domin tare irin gas da ake konawa ba tare da amfanin komai ba lokacin hakar mai, da nufin maida shi na kudi. Najeriya tana da gas mafi…

Ci Gaba Da Karatu “NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas” »

Najeriya

Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai
Published: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai
Published: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon MaiPublished: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald ranar a laraba ya bayyana cewa Amurka ta kama wani jirgin dakon mai dake da takunkumi a kansa, a dab da gabar ruwan kasar Venezuela, matakin da ya janyo tashin farashin mai a kasuwannin duniya tare da kara wutar tankiya a tsakanin Amurka da Venezuela. Wannan lamarin shine na farko a kan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai” »

Amurka

Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDPPublished: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta ikirarin da ake yi na cewa Gwamna Bala Mohammed na shirin barin Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP). A cikin wata sanarwa da Mai Bawa Gwamnan Shawara Kan Harkokin Yada Labarai, Mukhtar Gidado, ranar laraba ya bayyana cewa wannan ikirarin babu tushe kwata-kwata, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP” »

Siyasa

Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya tana neman aron Naira Triliyan N17.89 domin ɗaukar nauyin kasafin kuɗin 2026 Gwamnatin Tarayya na shirin kara yawan bashin da take karbowa zuwa Naira Triliyan N17.89 a shekarar 2026 domin cike gibin kasafin kuɗi da ke karuwa, kamar yadda sabon tsarin kasafin kudin 2026 ya nuna. Sabon bayanin kasafi daga Ma’aikatar Tsare-tsaren…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026” »

Najeriya

Ceto ɗaliban Neja An Samu Natsuwa A ƙasa, Ministan Yaɗa Labarai
Published: December 11, 2025 at 7:56 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Ceto ɗaliban Neja An Samu Natsuwa A ƙasa, Ministan Yaɗa Labarai
Published: December 11, 2025 at 7:56 AM | By: Bala Hassan
Ceto ɗaliban Neja An Samu Natsuwa A ƙasa, Ministan Yaɗa LabaraiPublished: December 11, 2025 at 7:56 AM | By: Bala Hassan

Ceto ɗaliban Neja ya dawo da natsuwa ga ƙasa, inji Ministan Yaɗa Labarai   Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris ya ce ceto ɗaliban da aka sace daga Makarantar Firamare da Sakandare ta St. Mary da ke Papyri, Jihar Neja, ya dawo da natsuwa da kwanciyar hankali ga iyalan su da…

Ci Gaba Da Karatu “Ceto ɗaliban Neja An Samu Natsuwa A ƙasa, Ministan Yaɗa Labarai” »

Labarai

Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya
Published: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya
Published: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A NajeriyaPublished: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitocin Kasafin Kuɗi na Majalisar Dokokin Amurka sun jaddada kudirin Amurka na tunkarar take-taken addini a duniya, musamman a Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan ziyarar tawagar ‘yan majalisar da Shugaba Donald Trump ya tura ƙarƙashin jagorancin Riley Moore. A Najeriya, tawagar ta gana da mai bawa Shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, domin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya” »

Najeriya

Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A JiharPublished: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da fitar da naira miliyan 97 domin sabunta masana’antar sarrafa nama ta jihar da ke Bauchi, a wani bangare na kokarinta na farfado da harkokin kiwo da sarrafa nama a jihar. Kwamishinan Ma’aikatar kyautata Kiwo, Dr. Musa Lukshi ne ya bayyana hakan yayin wani ziyarar duba ci gaban aikin da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar” »

Labarai

Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron KasarPublished: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Musulmi ya soki shugabannin addinai kan yadda ake boye gaskiya game da matsalar tsaron Najeriya Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya soki shugabannin addinai bisa rashin faɗa wa ’yan Najeriya gaskiya game da halin tsaro da ake fama da shi a ƙasar. Yayin taron shekara-shekara na Majalisar hadin guiwa kan harkokin addinai…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar” »

Tsaro

Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato
Published: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 10, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato
Published: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar SakkwatoPublished: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen Shugaban ’Yan Bindiga, Kallamu, a Jihar Sokoto. Sojojin Rundunar 8 Division ta Najeriya a Sokoto sun samu gagarumar nasarar kawar da fitaccen shugaban ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a yankin Sabon Birni, Jihar Sokoto. An kashe Kallamu ne a wani samame na musamman da sojoji suka gudanar tare da hadin gwiwar…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin MinistociPublished: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya kara jaddda umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan mutanea kasar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi umarnin nan take. Bayanin hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 2 3 4 … 18 Next

Sabbin Labarai

  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026
  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai Sauran Duniya
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025, Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.