Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar Gombe
Published: August 20, 2026 at 12:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar Gombe
Published: August 20, 2026 at 12:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar GombePublished: August 20, 2026 at 12:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Jihar Gombe kuma Visitor na Jami’ar jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da ƙarin Naira miliyan 148.762 a matsayin tallafin wata-wata ga Jami’ar Jihar Gombe, domin sauƙaƙa cikakken aiwatar da sabon tsarin albashi da aka fi sani da Consolidated Academic Tool Allowance (CATA). Ƙarin tallafin zai fara aiki ne daga Oktoba 2026, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya Ƙara Tallafin N148.76bn Domin Aiwatar da Sabon Tsarin Albashi A Jami’ar Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Kuɗaɗen Da EFCC Ta Kwato Za Su Tallafa Wa Shirin Lamunin Karatu
Published: August 19, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kuɗaɗen Da EFCC Ta Kwato Za Su Tallafa Wa Shirin Lamunin Karatu
Published: August 19, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kuɗaɗen Da EFCC Ta Kwato Za Su Tallafa Wa Shirin Lamunin KaratuPublished: August 19, 2026 at 4:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin karkatar da kuɗaɗen da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kwato zuwa Asusun Bayar da Lamunin Karatu na Nijeriya (NELFUND), domin ƙara ƙarfafa shirin bayar da lamunin karatu ga ɗaliban manyan makarantu a ƙasar. Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ne ya bayyana…

Ci Gaba Da Karatu “Kuɗaɗen Da EFCC Ta Kwato Za Su Tallafa Wa Shirin Lamunin Karatu” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Gurbin Yaya Tongo: INEC Ta Tsayar Da 19 Ga Satumba Don Zaɓen Cike Gurbi
Published: August 19, 2026 at 1:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gurbin Yaya Tongo: INEC Ta Tsayar Da 19 Ga Satumba Don Zaɓen Cike Gurbi
Published: August 19, 2026 at 1:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gurbin Yaya Tongo: INEC Ta Tsayar Da 19 Ga Satumba Don Zaɓen Cike GurbiPublished: August 19, 2026 at 1:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta a Najeriya wato (INEC) ta tsayar da Asabar, 19 ga Satumba, 2026 a matsayin ranar da za a gudanar da zaɓen cike gurbin kujerar wakiltar Gombe/Kwami/Funakaye a Majalisar Wakilan Tarayya. Za a gudanar da zaɓen ne domin cike gurbin da ya samu sakamakon rasuwar ɗan majalisar da ke wakiltar…

Ci Gaba Da Karatu “Gurbin Yaya Tongo: INEC Ta Tsayar Da 19 Ga Satumba Don Zaɓen Cike Gurbi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

An Yi Barazanar Kaurace Wa Gasar Cin Kofin Duniya
Published: August 18, 2026 at 5:27 PM | By: Bala Hassan | Updated: August 18, 2026

Posted on August 18, 2026August 18, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Yi Barazanar Kaurace Wa Gasar Cin Kofin Duniya
Published: August 18, 2026 at 5:27 PM | By: Bala Hassan | Updated: August 18, 2026
An Yi Barazanar Kaurace Wa Gasar Cin Kofin DuniyaPublished: August 18, 2026 at 5:27 PM | By: Bala Hassan | Updated: August 18, 2026

Ƙungiyoyin Kwallon Ƙafa Sun Ci Gaba da Janye Goyon Bayansu ga Infantino An bayyana cewa wasu ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa sun yi barazanar kaurace wa gasar cin kofin duniya idan shirin da aka gabatar ya ci gaba da kasancewa. Lamour ya soki Shugaban FIFA, Gianni Infantino, yayin da wani babban mai ba shi shawara, Carlos Cordeiro,…

Ci Gaba Da Karatu “An Yi Barazanar Kaurace Wa Gasar Cin Kofin Duniya” »

Labarai

Miliyan Biyar Ko Rayuwata: Barazanar ’Yan Ta’adda Ta Jefa Wani Mazaunin Dukku Cikin Fargaba
Published: August 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Miliyan Biyar Ko Rayuwata: Barazanar ’Yan Ta’adda Ta Jefa Wani Mazaunin Dukku Cikin Fargaba
Published: August 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Miliyan Biyar Ko Rayuwata: Barazanar ’Yan Ta’adda Ta Jefa Wani Mazaunin Dukku Cikin FargabaPublished: August 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Alhaji Musa Gurya wanda mazaunin kauyen Malala ne da ke karamar hukumar Dukku a jihar Gombe ya bayyana cewa rayuwarsa ta na cikin hatsari bayan wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki gidansu su ka kashe kaninsa amma shi Allah ya kubutar da shi bayan sun bi shi don kashe shi amma ba su samu nasara….

Ci Gaba Da Karatu “Miliyan Biyar Ko Rayuwata: Barazanar ’Yan Ta’adda Ta Jefa Wani Mazaunin Dukku Cikin Fargaba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A Kaduna
Published: August 18, 2026 at 3:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A Kaduna
Published: August 18, 2026 at 3:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A KadunaPublished: August 18, 2026 at 3:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Kaduna State Climate Change and Accountability Mechanism (KADCCAM) ta yaba wa Ƙungiyar Noman Lambu ta Jihar Kaduna bisa ƙaddamar da dashen bishiyoyi 5,000 masu amfani ta fuskar tattalin arziki da waɗanda ba na tattalin arziki ba, a wani mataki na yaƙi da sauyin yanayi, farfaɗo da muhalli da kuma ƙarfafa juriyar al’umma. Shirin dashen…

Ci Gaba Da Karatu “KADCCAM Ta Yaba Da Shuka Bishiyoyi A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke
Published: August 18, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke
Published: August 18, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga AdelekePublished: August 18, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Masanin Harkokin siyasa a Najeriya kuma Mai sharhi akan al’amuran yau da kullum Ferfesa Rufai Ahmed Alkali:- Zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar a makon da ya gabata ya zo ya wuce, amma sakamakonsa ya bar baya da ƙura, inda ya haifar da muhawara da ce-ce-ku-ce tsakanin ’yan siyasa, kafafen yaɗa labarai, musamman…

Ci Gaba Da Karatu “Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi
Published: August 17, 2026 at 5:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi
Published: August 17, 2026 at 5:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan YiPublished: August 17, 2026 at 5:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya buƙaci shugabannin HBM Nigeria PLC, sabbin masu mallakar Kamfanin Ashaka Cement, da su daidaita shirin faɗaɗa samar da siminti da ƙara himma wajen kula da jin daɗin al’ummomin da ke karɓar bakuncin kamfanin da kuma kare muhalli. Gwamna Inuwa Yahaya ya yi wannan kira ne a lokacin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha
Published: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha
Published: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar FasahaPublished: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar GoHealth ta ƙaddamar da tsarin kula da masu cin gajiyar inshorar lafiya ta hanyar fasaha tare da yin kira da a ƙara haɗin gwiwa tsakanin sassan asibitoci. Hukumar Kula da Shirin Inshorar Lafiya na Masu Bayar da Gudunmawa ta jihar Gombe a Najeriya GoHealth, ta kammala horo na musamman na tsawon kwanaki biyu ga…

Ci Gaba Da Karatu “GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar Gwamna
Published: August 16, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar Gwamna
Published: August 16, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar GwamnaPublished: August 16, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC, ta ayyana Gwamna Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar. Adeleke, wanda ya samu damar yin wa’adi na biyu, ya doke babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC. Jami’in tattara sakamakon zaɓen, Joshua Ogunwole, ne ya sanar…

Ci Gaba Da Karatu “Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 155 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
  • Hamas Ta Kwance Damara Afrika
  • Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal Afrika
  • Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu Sauran Duniya
  • PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar Siyasa
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.