Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i
Published: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i
Published: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’iPublished: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Arewa maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta ƙaddamar da shirin “Pads to Prosperity – Community Pad-Making Enterprise Programme” na matakin gwaji a Jihar Gombe, da nufin inganta lafiyar mata a lokacin haila, ƙarfafa mata da ’yan mata, tare da samar da sana’o’i masu ɗorewa a cikin al’umma. An gudanar da shirin ne da tallafin…

Ci Gaba Da Karatu “NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
Published: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
Published: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin GombePublished: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoranci taron majalisar haɗin gwiwa kan ayyukan ci gaban jihar, wanda shi ne karo na takwas, domin duba yadda ake tsara da aiwatar da ayyukan raya jihar cikin tsari da inganci. Taron, wanda shi ne na farko tun bayan kafa ƙananan hukumomin ci gaba guda 13 (LCDAs), ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
Published: August 7, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
Published: August 7, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikataPublished: August 7, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyoyin ƙwadago na Najeriya (NLC) sun bukaci Gwamnatin kasar ta gaggauta sake duba mafi ƙarancin albashin ma’aikata na ƙasa wanda a halin yanzu yake kan ₦70,000, suna masu cewa ya daina dacewa da halin tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki. Shugaban NLC, Joe Ajaero, ya bayyana cewa hauhawar farashin abinci, sufuri, gidaje da sauran muhimman…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
Published: August 7, 2026 at 6:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
Published: August 7, 2026 at 6:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin LadabtarwaPublished: August 7, 2026 at 6:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen jihar Gombe, ta amince da kafa Kwamitin Da’a da Ladabtarwa da kuma Kwamitin Jagoranci kan Hulɗa da ‘Yan Takarar Jam’iyyun Siyasa gabanin Babban Zaɓen shekarar 2027. An cimma wannan matsaya ne a taron Majalisar Ƙungiyar (Congress) da aka gudanar a zauren taro na Ma’aikatar Yaɗa Labarai, Tsare-tsare…

Ci Gaba Da Karatu “NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
Published: August 6, 2026 at 6:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
Published: August 6, 2026 at 6:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da BornoPublished: August 6, 2026 at 6:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Yankin Kogin Benue ta Sama (Upper Benue River Basin Development Authority UBRBDA) ta ƙaddamar da rabon takin zamani da sauran kayan tallafin noma kyauta ga manoma a jihohin Gombe, Yobe da Borno, domin ƙara yawan amfanin gona da inganta rayuwar manoma a yankunan karkara. Shirin, wanda Babban Daraktan Hukumar, Dr. Mahmud Sunusi Muhammad,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno” »

Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
Published: August 6, 2026 at 4:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
Published: August 6, 2026 at 4:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A GombePublished: August 6, 2026 at 4:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta sake jaddada aniyarta ta inganta lafiyar uwa da jariri ta hanyar ƙarfafa shayar da jarirai nono kaɗai, yayin bikin Makon Shayar da Jarirai Nono na Duniya na shekarar 2026. Ma’aikatar Lafiya ta jihar Gombe, tare da Ma’aikatar Harkokin Mata da Ci Gaban Al’umma da Hukumar Kula da Lafiya Matakin Farko ta…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya
Published: August 6, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya
Published: August 6, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin HanyaPublished: August 6, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe ta sanar da ƙara tsaurara aiwatar da dokokin zirga-zirga da ƙa’idojin kiyaye lafiyar masu amfani da hanyoyi a faɗin jihar, a wani mataki na rage take dokokin hanya da tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma. Rundunar ta ce ta ɗauki wannan mataki ne bisa umarnin Babban Sufeto Janar na…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai
Published: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai
Published: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono KaɗaiPublished: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Ma’aikatan Jinyar Yara ta Najeriya (NANPAN), reshen jihar Gombe, ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan al’umma kan muhimmancin shayar da jarirai nono kaɗai a matsayin wata muhimmiyar hanya ta inganta lafiyar uwa da jariri. An gudanar da gangamin wayar da kan ne a ƙarƙashin taken “Shayar da Jarirai Nono Domin Samar da Kyakkyawar…

Ci Gaba Da Karatu “NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba
Published: August 5, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba
Published: August 5, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga SatumbaPublished: August 5, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ƙarin albashi ga jami’an Rundunar Sojin Najeriya da ya kai tsakanin kashi 30 zuwa 80 cikin ɗari, a wani mataki da gwamnatin tarayya ta ce na inganta jin daɗin jami’an tsaro da ƙarfafa musu gwiwa wajen gudanar da ayyukansu. Sanarwar da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe
Published: August 2, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe
Published: August 2, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar GombePublished: August 2, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta jihar Gombe (GOSEMA) ta kammala horon ƙara wa juna sani na kwanaki uku ga mambobin Kwamitocin Kula da Agajin Gaggawa na Ƙananan Hukumomi (Local Emergency Management CommitteesvLEMCs), da nufin ƙarfafa shirye-shiryen tunkarar bala’o’i da inganta ayyukan ba da agajin gaggawa a faɗin jihar. An gudanar da horon ne ƙarƙashin…

Ci Gaba Da Karatu “GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 3 4 5 … 155 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA Afrika
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala Afrika
  • Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye Labarai
  • Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka
  • Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.