Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ƴan Daba sun kai farmaki kasuwar siyar da wayoyi ta farm center dake Kano da tsakar rana.

Wata majiya a kasuwar ta shaidawa Manema labarai cewa, ƴan daban, wadanda ake zargin sun halarci taron siyasa na dan takarar Sanata a Kano ta Tsakiya, A.A Zaura, sun farmaki wajen siyar da wayar na Yoyo Plaza dake kasuwar.

Majiyar ta kara da cewa, ƴan daban sun daka wawa tare da sara ga ƴan kasuwar dake tsaka da ciniki.

Haka kuma, sun dinga kwacewa mutane wayoyinsu a kan hanya.

Sai dai, rahotanni na nuni da cewa tuni jami’an tsaro na ƴan sanda suka yiwa wajen kawanya bayan korar ƴan daban.

Har zuwa lokacin hada wannan rahotan dai ba a samu labarin jikkata ko rasa rai ba game da harin.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano
Next Post: UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da Babura

Karin Labarai Masu Alaka

Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro Afrika
Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari Labarai
Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami Najeriya
An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe Najeriya
An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda Tsaro
Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah Khamenei Afrika
  • Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Galatasaray Ta Yi Watsi Da Tayin €150m Daga Al-Hilal Kan Victor Osimhen Wasanni
  • Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba Afrika
  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su Afrika
  • Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
  • Shugaba Putin Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki Da Iran Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.