Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30
Published: December 16, 2025 at 3:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30
Published: December 16, 2025 at 3:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30Published: December 16, 2025 at 3:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a kasar Faransa ta sami wani tsohon madugun ‘yan tawaye a kasar Kwango, a lokacin yakin kasar na biyu, Roger Lumbala, da laifin hada baki wajen cin zarafin Bil’adama, ta yanke masa hukuncin daurin shekau 30 a gidan fursina, kamar yadda wani jami’in kasar yayi bayani. Kungiyoyin kasa da kasa masu rajin kare…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30” »

Labarai

Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi
Published: December 16, 2025 at 2:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi
Published: December 16, 2025 at 2:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da BarundiPublished: December 16, 2025 at 2:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani madugu a kungiyar ‘yan tawayen kwango M23 da kasar Rwanda tace bata goyon bayan ta kama daruruwan sojojin Burundi a farmaki data kai a gabashin kasar, inda ake ci gaba da gwabza yaki, duk da gargadin da gwamnatin Trump tayi. A makon jiya ne M23 ta kama garin Uvira dake kusa da kan iyaka…

Ci Gaba Da Karatu “Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi” »

Labarai

Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi
Published: December 16, 2025 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi
Published: December 16, 2025 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Kenya Zata Samar Da MakamashiPublished: December 16, 2025 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kenya ta sanya hanu kan wata yarjejeniyar samarda makamashi, tsakaninta da wata gidauniyar nahiyar Afirka da wani kamfanin India kan kudi dala miliyan dari uku da 11 don samarda tashoshin wutan lantarki guda biyu masu karfi, kamar yadda ma’aikatar kudin kasar ta fada. Kasar dake gabashin Afirka ta koma hada hanu da kamfanoni masu zaman…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi” »

Labarai

Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako
Published: December 16, 2025 at 11:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako
Published: December 16, 2025 at 11:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar KatakoPublished: December 16, 2025 at 11:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Wakilin GTA Hausa “Amurka Ke Magana” a Gombe, Aliyu Bala Gerengi, ya rawaito cewa gobarar ta tashi ne a daren ranar Litinin, inda ake zargin matsalar lantarki ce ta haddasa ta, lamarin da ya jawo konewar shaguna da dama da kuma kayayyaki da darajarsu ta kai miliyoyin naira. Wannan iftila’i ya faru ne kwanaki 29…

Ci Gaba Da Karatu “Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako” »

Labarai

Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71
Published: December 16, 2025 at 10:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71
Published: December 16, 2025 at 10:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71Published: December 16, 2025 at 10:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Alkalin Alkalai na Najeriya, Justice Tanko Muhammad, ya rasu. Rahotanni sun nuna cewa Allah ya karbi rayuwarsa ranar talata, inda ake ci gaba da nuna jimami da addu’a daga fannonin daban-daban na kasar. Justice Tanko Muhammad Dan Asalin garin Giade a jihar Bauchi ya rike mukamin Chief Justice na Najeriya daga shekarar 2019 zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71” »

Labarai

Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki
Published: December 16, 2025 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki
Published: December 16, 2025 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin YakiPublished: December 16, 2025 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta miƙa motocin yaki masu sulke guda 13 ga Gwamnatin Jihar Kebbi, domin ƙarfafa yaƙi da ’yan bindiga da sauran laifuka a jihar. An miƙa motocin ne a Gidan Gwamnati da ke Birnin Kebbi, inda Kwamishinan ’Yan Sanda na jihar, CP Bello Sani, ya ce an turo su ne daga hedikwatar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki” »

Tsaro

Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro
Published: December 16, 2025 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro
Published: December 16, 2025 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an TsaroPublished: December 16, 2025 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na amfani da dukkan kayan aikin soji da na tsaro wajen yaƙi da ta’addanci, ’yan bindiga da sauran manyan laifuka da ke barazana ga zaman lafiyar Najeriya. Ya bayyana hakan ne a lokacin buɗe taron shekara-shekara na Babban Hafsan Sojin Ƙasa (COAS) da aka gudanar a Lagos,…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani
Published: December 15, 2025 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani
Published: December 15, 2025 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe LadaniPublished: December 15, 2025 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matasa a birnin Kano sun kashe wani matashi da ake zargi da kisan ladanin wani masallaci a Unguwar Hotoro dake birnin Kano, arewa maso yammacin Najeriya. Lamarin ya faru ne a unguwar Hotoro, inda bayanai suka tabbatar da cewa matashin ya yi wa ladanin, mai suna Zubairu Kasim, yankar rago ne da asubahin ranar Litinin…

Ci Gaba Da Karatu “Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani” »

Najeriya

Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane
Published: December 15, 2025 at 2:16 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 16, 2025

Posted on December 15, 2025December 16, 2025 By Mahmud Kwari No Comments on Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane
Published: December 15, 2025 at 2:16 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 16, 2025
Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara MutanePublished: December 15, 2025 at 2:16 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 16, 2025

Hukumar NAPTIP, dake yaki da safara da fataucin bil’adama a Najeriya, ta dakile yunkurin wasu bata gari na safarar wasu yara su 11 ‘yan asalin jihar Jigawa a yankin arewa maso yammacin Najeriya. Hukumar tace tuni ta mika yaran da Jami’an ta suka kubutar ga majalisar karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Kwamandan hukumar a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane” »

Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina
Published: December 15, 2025 at 10:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina
Published: December 15, 2025 at 10:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A KatsinaPublished: December 15, 2025 at 10:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Hisbah a jihar Katsina dake Najeriya ta gudanar da aikin ƙona giyar da aka kama a garin Bakori da ke shiyyar Funtua Sanarwar ta ce Kwamandan Hisbah na Karamar Hukumar Dandume, DC Bashir Lawal Balarabe, tare da sauran kwamandojin Hisbah na shiyyar Funtua, sun halarci taron inda suka jagoranci lalata giyar da aka kama….

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 55 56 57 … 77 Next

Sabbin Labarai

  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba Najeriya
  • An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
  • Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
  • Anyi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Mexico Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.