Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: February 12, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: February 12, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu GarkuwaPublished: February 12, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe ta ce ta samu nasarar ceto wani mutum da aka yi garkuwa da shi a kauyen Tingile, yankin Birin Fulani da ke Karamar Hukumar Nafada a jihar Gombe Najeriya. A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’a na rundunar, DSP Buhari Abdullahi ya fitar, ya ce lamarin ya faru…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa” »

Najeriya, Tsaro

Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
Published: February 12, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
Published: February 12, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Takai Mummunan Hari Birnin KyivPublished: February 12, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rasha ta kai hari mai tsanani kan birnin kyiv da makamai masu linzami a yau Alhamis, inda makaman suka fada kan gine gine masu yawa. Magajin garin birnin na Kyiv Vitali Kilischko ya fada a dandalin Telegram cewa, Rasha tana ci gaba da kai wa birnin farmaki mai tsanani. Kilischko yace harin ya afkawa gidajen…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar
Published: February 12, 2026 at 7:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar
Published: February 12, 2026 at 7:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A QatarPublished: February 12, 2026 at 7:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta fara biyan ‘yan kasar Afghanistan da suka makale a Qatar kudi domin su koma kasar su, a wani yunkur na rufe sansanin da suke zaune, bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya dakatar da shirin sake tsugunar da su a Amurka, domin fargabar da suke yi cewa zaman su a…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar” »

Amurka, Labarai

Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba
Published: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba
Published: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu BaPublished: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ranar laraba cewa, basu cimma takamammen matsaya ba da PM Isra’ila Benjamin Netanyahu bayan shawarwari da suka yi game da lamarin Iran, duk da haka yace Amurka zata ci gaba da shawarwari da Iran watakil a cimma yarjejeniya. Netanyahu, wanda ake tsammanin zai matsawa shugaba Trump ya fadada batutuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
Published: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
Published: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke KarbaPublished: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya IMF ya shawarci Afirka ta kudu ta fito da tsari da ka’idoji karara da gwamnati zata bi sau da kafa wajen rage basussuka da gwamnati take karba, asusun yana mai gargadin cewa hasashe kan tattalin arzikin ya fi nuna koma baya, duk da alamun da ake gani na samun ci…

Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba” »

Afrika, Labarai

Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
Published: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
Published: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu SojojiPublished: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Najeriya ta fada ranar laraba cewa, dakarun Amurka da za su iso kasar cikin makon ni masu zuwa ba zasu je fagen daga ba, duk wani al’amari na tsaron kasar yana hanun dakarun Najeriya. Wannan ya biyo bayan kalaman da wani jami’in Amurka yayi ranar talata cewa ma’aikatar tsaron Amurka da ake kira…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji” »

Amurka, Labarai, Najeriya, Tsaro

Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Published: February 12, 2026 at 5:27 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 12, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Published: February 12, 2026 at 5:27 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Yanzu haka dai Yan Najeriya na ci gaba da maida Martani akan dokan zaben Kasar da Majalisar Dattawa ta Amince da ita a ranar talatan nan da tagabata, Sashen tattara sakamakon zaben ne dai yafi Daukar Hankalin Masu ruwa da tsaki a Harkokin Zaben Najeriyar, Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Alh.Atiku Abubakar yace abinda Majalisar dattawan…

Ci Gaba Da Karatu “Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi” »

Najeriya

Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
Published: February 11, 2026 at 4:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
Published: February 11, 2026 at 4:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCONPublished: February 11, 2026 at 4:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya nada Amb Isma’il Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON Shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba hukumar kula da aikin hajji ta kasa, NAHCON. Nada shi na bukatar amincewar Majalisar Dattawa kamar yadda dokar NAHCON ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON” »

Labarai, Najeriya, Nishadi

Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
Published: February 11, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
Published: February 11, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga KasarPublished: February 11, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka guda biyar daga jam’iyyar Republican sun gabatar da kudiri a majalisar wakilai ta ƙasar domin tilasta wa sakataren harkokin wajen Amurka gabatar da cikakken rahoto kan matakan da ƙasar ke ɗauka wajen magance zargin tsananta wa addini da kisan gilla da ake cewa na faruwa a Najeriya. Idan kudirin ya…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar” »

Amurka, Labarai, Najeriya

Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
Published: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
Published: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar KasherePublished: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farfesa Muhammad Inuwa Ja’afaru ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Tarayya dake Kashere a jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya A wani muhimmin sauyi na jagoranci da ke nuna sabon babi a tafiyar Sashin ilimin, cikin saƙon taya murna da fatan alheri, an bayyana cewa ana sa ran sabon Shugaban Jami’ar zai kawo ƙwarewa, hangen…

Ci Gaba Da Karatu “Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 54 55 56 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
  • Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.
  • Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
  • Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
  • Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya Afrika
  • Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
  • An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin Afrika
  • Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci Labarai
  • Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe Afrika
  • Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi Najeriya
  • Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
  • Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.