Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka
Majaisar dattawan Amurka yau laraba ta amince da wani gagarumin dokar kudi na samada dala bilyan 901 da ya kunshi manufofin aikin ma’aikatar tsaron Ammurka ta Pentagon. Yanzu za’a aike da dokar zuwa fadar White House, wacce tace shugaba Donald Trump zai sanya hanu akai. Dokar kasafin kudi na badin, an sami daidaito akai tsakanin…
Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka” »

