Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria
Published: December 12, 2025 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria
Published: December 12, 2025 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar BulgariaPublished: December 12, 2025 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Murabus din Jami’an gwamnatin Bulgaria ranar Alhamis, a jajibirin shigar kasar yankin euro, ya kawo karshen mulkin da ke da bakinjini wajen al’ummar kasar, amma kuma yana iya jefa ta cikin ya mutsin siyasa na lokaci mai tsawo. Bulgaria wadda memba ce ta Majalisar Turai da kuma NATO, ta gudanr da zabubbuka na kasa har…

Ci Gaba Da Karatu “Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria” »

Siyasa

Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDPPublished: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta ikirarin da ake yi na cewa Gwamna Bala Mohammed na shirin barin Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP). A cikin wata sanarwa da Mai Bawa Gwamnan Shawara Kan Harkokin Yada Labarai, Mukhtar Gidado, ranar laraba ya bayyana cewa wannan ikirarin babu tushe kwata-kwata, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Bala Kauran Bauchi Yace Yana Nan Daram a Jam’iyar PDP” »

Siyasa

Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC
Published: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC
Published: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APCPublished: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya ce barin jam’iyyar PDP da ya yi ya biyo bayan gazawar jam’iyyar wajen kare shi a rikicin siyasar jihar. Fubara, wanda ya bayyana haka a taron masu ruwa da tsaki a Fadar Gwamnati da ke Fatakwal, ya ce ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu ta tabbatar masa da cikakken goyon…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC” »

Siyasa

Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APCPublished: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Gwamna Fubara dai ya sanar da sauya sheƙar ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki a gidan gwamnati da ke birnin fatakwal na jihar Rivers. Wannan dai na zuwa ne ƙasa da mako guda bayan da ƴan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 30, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Yayin da aka fara musayar yawu tsakanin gwamnatin jihar Kano da tsohon gwamna Abdullhi Umar Ganduje, da kuma mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin, game da batun tsaro a jihar. Inda gwamnatin Abba Kabir Yusuf, ke ganin cewar gwamnatin da ta shude ce ta kai su inda suke a yanzu, a bangare daya…

Ci Gaba Da Karatu “Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993
Published: October 19, 2025 at 3:12 AM | By: Newsdesk | Updated: November 16, 2025

Posted on October 19, 2025November 16, 2025 By Newsdesk No Comments on Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993
Published: October 19, 2025 at 3:12 AM | By: Newsdesk | Updated: November 16, 2025
Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993Published: October 19, 2025 at 3:12 AM | By: Newsdesk | Updated: November 16, 2025

Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce hakika marigayi Moshood Abiola ya lashe zaben watan Yuni na 1993 wanda gwamnatin sa ta soke. Janar Babangida na magana ne a Abuja wajen taron kaddamar da littafin tarihin rayuwar sa ta aiki mai taken “A journey in service” da asusun gina dakin…

Ci Gaba Da Karatu “Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume
Published: October 19, 2025 at 2:33 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume
Published: October 19, 2025 at 2:33 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- AkumePublished: October 19, 2025 at 2:33 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Sakataren gwamnatin Najeriya George Akume ya bukaci ‘yan siyasar arewa su hakura da takarar shugabancin Najeriya sai 2031. Akume wanda dan yankin arewa ne daga arewa ta tsakiya na magana ne kan zaben 2027 da ke tafe da ya ke ganin lokaci ne da ya dace a ba wa shugaba Tinubu dammar tazarce. George a…

Ci Gaba Da Karatu “Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume” »

Labarai, Siyasa

Sabbin Labarai

  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike a Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka Na 2031.
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Damke Wani Likita Da Ke Taimakawa ‘Yan-Ta’adda Najeriya
  • Kanal Sani: Idan ‘Yan-Ta’adda Zasu Mutunta Sulhu To Gwamnati Ta Duba Hakan Labarai
  • Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar Tsaro
  • “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
  • FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025. Wasanni
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Laraba 11.19.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.