Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
Published: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

INEC ta tsayar da ranar zaben shugaban ƙasa na 2027

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta A Najeriya wato (INEC) ta tsayar da ranar 20 ga Fabrairu, 2027, don gudanar da zaben shugaban kasa na shekarar 2027.

Shugaban Hukumar Farfesa Joash Amupitan ne ya bayyana sanarwar a taron manema labarai da aka yi a Abuja a yau juma’a.

Jimillar Jam’iyyun Siyasar Kasar 21 ne Zasu fafata a babban Zaben na Shekarar 2027

Waɗannan sune Jam’iyyun Siyasar Kasar 21

All Progressives Congress (APC)

Peoples Democratic Party (PDP)

Accord (A)

Social Democratic Party (SDP

Labour Party (LP)

All Progressives Grand Alliance (APGA)

African Democratic Congress (ADC)

Boot Party (BP)

Action Democratic Party (ADP)

Action Alliance (AA)

Young Progressive Party (YPP)

National Rescue Movement (NRM)

Zenith Labour Party (ZLP)

New Nigeria Peoples Party (NNPP)

Allied Peoples Movement (APM)

Peoples Redemption Party (PRP)

Action Peoples Party (APP)

Young Progressives Party (YPP)

Youth Party (YP)

Democratic Leadership Alliance (DLA) – newly registered

Da kuma Sabuwar Jam’iyar Nigeria Democratic Congress (NDC)

Labarai, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia

Karin Labarai Masu Alaka

Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas Labarai
Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati Labarai
Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba Kiwon Lafiya
Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal Labarai
Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza Labarai
Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC Siyasa

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco Nishadi
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya Labarai
  • Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa Labarai
  • Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto Najeriya
  • Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume Labarai
  • Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438 Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.