Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga
Published: April 7, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an tsaro a jihar Borno a Najeriya sun kama wasu mutane 5 da ake zargi da harba bindiga, da harsashin ta ya samu wata yarinya me shekaru 14, yayi sanadiyar rayuwar ta, a lokacin taron wani biki.

Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bijilante ne ake zargin sun harba bindigar da ya samu yarinya a gidan mahaifan ta dake harabar asibitin koyarwa na Maiduguri.

Jami’in labarai na rundunar sojojin Operation Hadin kai Lt. Col. Sani Uba yace dakarun su ne, tare da ‘yan kato da gora suka kama mutane 5 din da ake zargi.

Labarai, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi

Karin Labarai Masu Alaka

Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi Afrika
Masoya Kungiyar Kwallon Kafar Morocco Suna Cikin Farin Ciki Bisa Hukuncin Kotu Afrika
Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza Labarai
Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga
  • Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
  • Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
  • Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
  • Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup  Wasanni
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025 Wasanni
  • An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci Wasanni
  • Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25 Kiwon Lafiya
  • Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya Wasanni
  • Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.