Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pakistan da Afghanistan sun fada ranar Litinin cewa, dakarun su sun auna sansanonin juna daga tsallaken iyakokinsu, yayinda fada tsakanin kasashen biyu ya shiga kwana na biyar, wadda yake nuna rashin zaman lafiya a yankin da tuni yake fama da rikici sakamakon harin da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran, ita kuma Farisa ta maida martani.

Sai dai fadan bai zafafa ainun kamar a kwanakin farko ba, duk da haka babu alamun cewa kasashen biyu kawaye a baya, wadanda suke gaba da juna suna da wani shiri na janyewa da nufin neman sulhu ba.

Yakin ya samo asali ne lokacin da shugabannin Taliban a Afghanistan suka kaddamar da abunda suka kira ramuwar gayya kan wasu muradun Pakistan, saboda hari da Pakistan ta kai kan mayakan sakai a Afghanistan Mutane da yawa suka halaka a duka sassan biyu.

Afrika, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta
Next Post: Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja

Karin Labarai Masu Alaka

Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da Aikinsa Labarai
Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya Afrika
Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza Labarai
Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka Labarai
‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sama Da Zawiyya 100 Ne Suka Samu Tallafin Kayan Abinci Daga Al’mustapha Haji Sufi
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari
  • Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana
  • Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage
  • Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA Najeriya
  • Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta Wasanni
  • Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana Wasanni
  • Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak Labarai
  • Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20 Afrika
  • Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya Sauran Duniya
  • IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.