Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Amurka Tayi Barazanar Zata Rage Tallafin Da Take BayarwaSudan Ta Kudu, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA.
Published: December 6, 2025 at 8:51 AM | By: Bala Hassan

Rundunan  ‘Yan Sanda ta miƙa Miyagun Ƙwayoyi na kuɗi sama da Naira Miliyan 12 wa NDLEA.

Rundunar ‘yan sanda ta Jihar ta mika Miyagun Ƙwayoyin da ta kama a shogon wani mai suna Ogbu Simon a garin Ningi wa Hukumar Hana sha da fataucin Miyagun Ƙwayoyin NDLEA.

Da yake Miƙa miyagun kwayoyi wa hukumar Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Bauchi CP Sani Omolori ya ce Miyagun Ƙwayoyin nauyinsu ya kai kilogiram 161,  ƙiyashin kuɗin su ya kai Naira miliyan 12 da dubu ɗari biyu.

Wadda ake zargi da Safarar kwayoyin Ogbu Simon ya kawo kwayoyin ne daga Onisha na Jihar Anambra. Kuma Jami’an yan’sanda sun samu bayanan sirri a lokacin da ake shigar da buhu hunan ƙwayoyin cikin Shagon sa dake Ningi.

Kwamishinan ‘yan sanda ya bada tabbacin ci gaba da jajircewar Rundunar wajen yaƙi da ta’ammalin miyagun ƙwayoyi da kuma aikata laifuffuka.

ƙwayoyin da ta kama sun haɗa da sachet 17,500 na Tramadol da fakiti 487 na Diazepam (D5)—ga hukumar NDLEA ta jihar Bauchi domin ci gaba da bincike.

Labarai

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe
Next Post: Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano

Karin Labarai Masu Alaka

Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne Labarai
Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto Labarai
An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026
  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5 Labarai
  • Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita Najeriya
  • Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali Afrika
  • An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Umurci Janyewa Manyan Mutane ‘Yan Sanda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.