Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali
Published: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Gwamnati ta tabbatar Talon yana cikin aminci bayan ɗan tashe-tashen hankali mai kama da yunkurin juyin mulki.

Fadar Shugaban Ƙasar Janhuriyar Binin ta tabbatar a ranar Lahadi cewa Shugaba Patrice Talon yana cikin koshin lafiya, bayan wani ƙaramin rukuni na sojoji ya yi ikirarin cewa ya hambarar da shi daga mulki.

Sanarwar ta bayyana ikirarin sojojin waɗanda suka mamaye gidan talabijin ɗaya a matsayin abin da ƙaramar tawaga marar tasiri ta aikata.

Fadar ta ce rundunar sojin gwamnati na ci gaba da maido da doka da oda, tare da tabbatar da cewa birnin da ƙasar baki ɗaya suna cikin cikakken tsaro.

Wannan na zuwa ne bayan wani gajeren jawabi da sojoji suka kira kansu “Kwamitin Soji na Sabuntawa” suka yi, inda suka ayyana cewa an sauke Talon daga kujerar shugabanci.

Gwamnati ta bayyana lamarin a matsayin ‘yar matsalar wucin gadi, tare da kwantar da hankalin ’yan ƙasa cewa an shawo kan al’amura a halin yanzu.

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ?
Next Post: An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin

Karin Labarai Masu Alaka

Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar Afrika
Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika
Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma Afrika
Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
  • Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni Afrika
  • Tsofin Shugabanin Kasa Sun Karbi Bakoncin Hafsan Sojin Najeriya Tsaro
  • Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina Tsaro
  • Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai Afrika
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
  • ‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.