Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya
Published: January 31, 2026 at 9:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Cibiyar Carter, wadda tsohon shugaban kasar Amurka Jimmy Carter tare da mai dakin sa suka kafa, don tallafawa walwalar al’umma ta ko wanne fanni ta sanar cewa a shekarar 2025, mutane 10 ne kacal aka samu masu dauke da cutar kurkunu, kuma sun fito ne daga kasashe 3.

Wannan sakamakon ya biyo bayan kasa da shekara daya na rasuwar Jimmy Carter, wanda yayi fatan yaga karshen cutar kafin ya mutu. A lokacin da cibiyar Carter ta kaddamar da shirin kawar da cutar kurkunu a shekarun 1980, sannan miliyoyin mutane na kamuwa da cutar a kasashe masu tasowa.

Amma ya zuwa shekarar 2025, an samu masu dauke da cutar 4 a Chadi, 4 a Habasha, sannan kuma aka samu 2 a Sudan ta Kudu kacal.

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya
Next Post: Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya Afrika
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka Amurka
Ma’aikatar Tsaron Amurka Zata Kara Samar Da Makamai Amurka
NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar Labarai
Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa Amurka
  • An Sako Ɗaliban Makaranta 130 Da Aka Sace A Jihar Neja  Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya Afrika
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Cin Karensu Babu Babbaka A Najeriya Afrika
  • Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
  • Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran Afrika
  • Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.