Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya
Published: April 14, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutuminda ya lashe zaben a Hungary, Peter Magyar, yayi alkawari jiya Litinin cewa, zai sake dawo da tsarin demokuradiyya, da kuma ganin kungiyar tarayyar turai ta saki kudade da suka kamata ace kasar taci gajiyar su, bayan gagarumar nasarar da jam’iyyar sa ta samu kan shugaba mai barin gado wanda dan lelen ‘yan tafiyar MAGA na shugabaa Trump, kuma na kud da kud da shugaban Rasha Vladimir Putin, nasarar zata sa Hungary ta kasance mai ra’ayin tsaka tsaki ko ‘yan ba ruwana a cikin kungiyar tarayyar Turai.

Samun kashi biyu cikin uku a zaben kasar da jam’iyyar Tisza tayi a zaben da aka yi ranar lahadi, zai baiwa jam’iyyar damar karfafa tafarkin shari’a, wanda zai bude hanya da tarayyar turai ta saki biliyoyinn dala ga kasar, sai dai masu fashin baki suka ce tilas ne sabon Prime Ministan kasar ya nuna da gaske yake wajen kawo sauye sauye kamin kasar ta ci gajiyar tallafi daga tarayyar turai.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake Yake
Next Post: Dan Hamayya Ya Amince Da Faduwa A Zaben Kasar Benin

Karin Labarai Masu Alaka

Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya Sauran Duniya
APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika
Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya Amurka
Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya Labarai
Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna Labarai
  • Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi Afrika
  • Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe Najeriya
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Gombe Ta Zo Ta Biyu Wajen Aiwatar Da Shirin L-PRES Afrika
  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba Wasanni
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.